-
An Kama Wasu Tsoffin Ministocin Tsohuwar Gwamnatin Zimbabwe Guda Biyu
Jan 07, 2018 11:12Jami'an tsaron kasar Zimbabwe sun yi awun gaba da wasu ministocin tsohuwar gwamnatin Robert Mugabe su biyu saboda zargin rashawa da cin hanci da kuma amfani da mukaminsu don cimma manufa ta kashin kai.
-
Zimbabwe: Shugaban Kasa Ya Amince Da Kafa Gwamnatin Hadaka
Jan 05, 2018 18:58Kamfanin dillancin labarin Reuters ya ambato cewa;shugaban kasa Emmerson Mnangagwa ya amince da kafa gamnatin hadaka tare da jagoran yan hamayya Morgan Tsvangrai.
-
Zimbabwe: An Nada Soja A Matsayin Mataimakin Shugaban Jam'iyyar Zanu
Dec 24, 2017 19:01Tashar telbijin din France 24 ta ambato majiyar tsaron kasar na cewa an nada Constantino Chiwenga a matsayin mataimakin shugaban jam'iyyar ta Zanu a yau.
-
Fararen Fatan Zimbabwe Sun Koma Gonakinsu A Karon Farko Tun Bayan Korarsu
Dec 24, 2017 06:25Fararen fata manoma a kasar Zimbabwe sun koma gonakinsu a karon farko tun bayan da aka kwace su a lokacin mulkin tsohon shugaban kasar Robert Mugabe.
-
Rundunar 'Yan Sandan Zimbabwe Ta Kame Wasu Karin Tsoffin Ministocin Kasar Biyu
Dec 23, 2017 18:20Rundunar 'yan sandan Zimbabwe ta sanar da kame wasu karin tsoffin ministocin kasar biyu kan zargin yin sama da fadi da dukiyar kasa.
-
Gwamnatin Zimbabwe Ta Bayyana Shirinta Na Janyo Masu Zuba Hannun Jari Zuwa Cikin Kasar
Dec 21, 2017 05:54Shugaban kasar Zimbabwe ya jaddada shirin gwamnatinsa na janyo masu zuba hannun jari a kasar da nufin bunkasa harkar tattalin arzikin Zimbabwe.
-
Sojoji A Kasar Zimbabwe Sun Bada Sanarawan Kawo Karshe Karban Iko Da Suka Yi Na Wucin Gadi
Dec 18, 2017 19:13Rundunar Sojojin Kasar Zimbwe Ta Bada Sanarwan kawo karshen karban iko da muhimman wurare a kasar da ta yi wanda ya tilastawa tsohon shugaban kasar Robert Mugabe sauka daga kan kujerar shugabancin kasar.
-
Jam'iyya Mai Mulki A Zimbabwe Tana Kokarin Ganin Ta Ci Gaba Da Gudanar Da Mulkin Kasar
Dec 16, 2017 12:00Jam'iyya mai mulki a kasar Zimbabwe ta ZANU-PF ta sanar da shugaban rikon kwaryar kasar a matsayin dan takararta a zaben shugabancin kasar a shekara ta 2018.
-
Mugabe Ya Tafi Kasar Singapore Don Gudanar Da Hutunsa Na Shekara
Dec 13, 2017 05:48Tsohon shugaban kasar Zimbabwe ya bar kasar zuwa kasar Singapore don gudanar da hutunsa na shekara-shekara, wanda hakan shi ne barinsa kasar na farko tun bayan da aka tilasta masa yin murabus daga shugabancin kasar Zimbabwen.
-
Kotu Ta Sake Dage Shari'ar Tsohon Ministan Kudin Zimbabwe Zuwa Gobe Alhamis
Dec 06, 2017 11:14Wata kotu a kasar Zimbabwe ta dage sauraren shari'ar da a ke yi wa tsohon ministan kudin kasar Ignatius Chombo da ake zargi da rashawa da cin hanci zuwa gobe Alhamis don ci gaba da sauraren batun ba da belinsa da aka gabatar mata.