-
Zimbabwe : Mnangagwa Ya Yi Gajeren Garanbawul A Majalisar Ministocinsa
Dec 03, 2017 05:52Sabon shugaban kasar Zimbabwe, Emmerson Mnangagwa, ya aiwatar da wasu sauye-sauye a majalisar ministocinsa, kwana biyu bayan ya sanar da kafa ta.
-
Zimbabwe: Sabon Shugaban Kasa Ya Baiwa Sojoji Muhimman Mukamai
Dec 02, 2017 07:26Shugaba -Emmerson Mnangagwa ya dora 'yan gwgawarmayar neman 'yanci akan muhimman mukamai.
-
Sabon Shugaban Zimbabwe Ya Rusa Majalisar Ministocin Tsohon Shugaba Mugabe
Nov 28, 2017 05:18Sabon shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa ya rusa majalisar ministocin tsohon shugaban kasar Robert Mugabe a wani abin da ake gani a matsayin matakin farko na tabbatar da ikonsa a kasar.
-
Wata Kotu A Harare Ta Ki Amincewa Da Bada Belin Tsohun Ministan Kudin Kasar Wanda Ya Ke Tsare
Nov 27, 2017 19:03Wata kotu a birnin Harare na kasar Zimbabwe ta ki amincewa da bukatar bada belin Ignatius Chombo tsohon ministan kudin kasar wanda lauyansa ya gabatar.
-
An Gurfanar Da Tsohon Ministan Kudin Zimbabwe A Gaban Kotu Saboda Zargin Rashawa
Nov 26, 2017 17:20Kwana guda bayan rantsar da sabon shugaban kasar Zimbabwe, an gurfanar da tsohon ministan kudin kasar, Ignatius Chombo a gaban wata kotu saboda zargin cin-hanci da rashawa da kuma yunkurin damfarar babban bankin kasar wasu makudan kudade a shekara ta 2004.
-
An Rantsar Da Sabon Shugaban Zimbabwe
Nov 24, 2017 19:25A yau Juma'a ne aka rantsar da Emmerson Mnangagwa mataimakin shugaba Robert Mugabe a matsayin sabon shugaban kasar Zimbabwe kuma shugaban kasar na uku a kasar tun bayan samun yancin kai a shekara ta 1980.
-
Zimbabwe : An Ba Wa Mugabe Rigar Kariya
Nov 24, 2017 05:14Wata majiya ta bayyana cewar an ba wa tsohon shugaban Zimbabwe Robert Mugabe kariya da za ta hana shi fuskantar shari'a tare kuma da tabbatar da tsaronsa a cikin kasar lamarin da ya sanya shi yarda yayi murabus daga karagar mulkin kasar.
-
Zimbabwe : Mugabe Zai Halarci Bikin Rantsar Da Mnangagwa
Nov 23, 2017 16:48Tsohon shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe, zai halarci bikin rantsar da tsohon mataimakin Emmerson Mnangagwa a matsayin sabon shugaban kasar.
-
Emmerson Mnangagwa: Zimbabwe Za Ta Hau Turbar Demokradiyya
Nov 23, 2017 06:30Wanda zai gaji Robert Mugabe a shugabancin kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa da zai saba layar kama aiki a ranar juma'a mai zuwa ya ce; Kasar za ta kama hanyar shimfida sabuwar demokradiyya
-
Zimbabwe: Shugaba Robert Mugabe Ya yi Murabus.
Nov 21, 2017 19:01Shugaban Majalisar kasar ta Zimbabwe Jacob Mudenda ne ya sanar da amincewar Mugabe da sauka daga kan mukamin nashi na shugabancin kasar.