Zimbabwe: Sabon Shugaban Kasa Ya Baiwa Sojoji Muhimman Mukamai
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i25947-zimbabwe_sabon_shugaban_kasa_ya_baiwa_sojoji_muhimman_mukamai
Shugaba -Emmerson Mnangagwa ya dora 'yan gwgawarmayar neman 'yanci akan muhimman mukamai.
(last modified 2018-08-22T11:31:05+00:00 )
Dec 02, 2017 07:26 UTC
  • Zimbabwe:  Sabon Shugaban Kasa Ya Baiwa Sojoji Muhimman Mukamai

Shugaba -Emmerson Mnangagwa ya dora 'yan gwgawarmayar neman 'yanci akan muhimman mukamai.

Shugaban kasar ya mikawa Janar Seiboso Muiwe mukamin ma'aikatar harkokin waje. Janar Muiwe ne dai ya sanar da abinda ya yi kama da juyin mulki a kasar tare da cewa manufarsu ita ce yin gyare-gyare.

A yayin rantsar Emmerson Mnangagwa, a matsayin sabon shugaban kasa, ya yi alkawalin dora kasar a turbar demokradiyya da sauye-sauye na siyasa da zamantakewa da tattalin arziki.