Shiri ne da Hasan Barka yake gabatarwa inda ya ke tabo batutuwan da suka shafi matasa da wasu matsalolin da suke fuskanta da hanyoyin da za a bi wajen magance irin wadannan matsaloli don kyautata rayuwar matasa din