-
Matambayi: Dalilan Da Ya Sanya Shugabannin Amurka Mika Kai Ga Sahyoniyawa
Feb 02, 2016 15:23Yanzu kuma bari mu je ga tambayar mu ta biyu a cikin wannan shirin wacce ta fito daga mai saurarenmu Malam Sirajo Ammani daga Yola jihar Adamawan Nigeria wanda yake cewa don Allah ku yi min karin bayani dangane da dalilin da ya sanya shugabannin Amurka musamman 'yan mazan jiyan da suka kafa gwamnati a kasar a baya-bayan nan suke mika kai ga yahudawa dari bisa dari.
-
Karin Bayani Kan Kamfanonin Yahudawa Da Suke Taimakawa HKI
Feb 02, 2016 15:18Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa cikin wani sabon shirin Matambayi ba ya bata shirin da ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako inda muke amsa tambayoyin da kuka aiko mana ta hanyoyin da kuka saba saduwa da mu. To yau ma dai ga mu da wani sabon shirin da fatan za ku kasance tare da mu tun daga farkonsa har zuwa karshensa. Tambayar mu ta farko ta fito ne daga mai sauraren mu Laraba Tabawa Dahiru, Zaria Nigeria wacce take cewa ina son ku yi min karin