Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Cutar Zika Na barazana ga Afirka

    Cutar Zika Na barazana ga Afirka

    Mar 06, 2016 12:46

    Hukumar lafiya ta duniya WHO ta kaddamar dokar ta-baci domin dakile yaduwar Cutar Zika da ta fi yin illa ga jarirai wadanda ake haifuwa da karamin kai.

  • Matsalar haifar jarirai ba rai tafi kamari a Afirka kashi na 2

    Matsalar haifar jarirai ba rai tafi kamari a Afirka kashi na 2

    Mar 06, 2016 12:30

    Wani rahoto da wata cibiyar binciken lafiya ta duniya ta fitar ya bayyana cewa an fi haifar jarirai ba rai a Afrika

  • Matsalar haifar jarirai ba rai tafi kamari a Afirka

    Matsalar haifar jarirai ba rai tafi kamari a Afirka

    Mar 06, 2016 12:16

    Wani rahoto da wata cibiyar binciken lafiya ta duniya ta fitar ya bayyana cewa an fi haifar jarirai ba rai a Afrika

  • Gargadin Ga 'Yan tawayen Kasar Gunea Bissau

    Gargadin Ga 'Yan tawayen Kasar Gunea Bissau

    Mar 05, 2016 16:14

    Gwamnatin Gunea Bissau Ta Gargadin 'Yan tawayen Kasarta.

  • Babban Sifetan Janar na Rundunar 'Yan Sandan DR Congo Ya Jinjinawa Jami'an Tsaron Kasar

    Babban Sifetan Janar na Rundunar 'Yan Sandan DR Congo Ya Jinjinawa Jami'an Tsaron Kasar

    Mar 05, 2016 02:53

    Babban sifeta Janar na rundunar 'yan sandan Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ya ziyarci yankunan da jami'an tsaron kasar suka kwato daga hannun 'yan tawaye a shiyar gabashin kasar.

  • Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Ceto Mutane 63 Daga Hannun Boko Haram

    Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Ceto Mutane 63 Daga Hannun Boko Haram

    Mar 04, 2016 12:42

    Rundanar sojin Nijeriya ta sanar da samun nasarar kwato wasu mutane 63 daga hannun 'yan kungiyar Boko Haram da suka garkuwa da su bayan da sojojin suka fatattaki ‘yan ta’addan daga wasu kauyuka da yankuna na jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriyan.

  • Karshen Taron Koli Na Kungiyar Kasashen Gabashin Afrika EAC Karo Na 17

    Karshen Taron Koli Na Kungiyar Kasashen Gabashin Afrika EAC Karo Na 17

    Mar 04, 2016 02:15

    A ranar Larabar data gabata ce aka rufe taron koli na kungiyar kawancen kasashen gabashin Afrika EAC a birnin Arusha dake arewacin kasar Tanzaniya.

  • Shugaba A/Kudu, Zuma Ya Tsallake Kokarin Tsige Shi A Majalisar  Kasar

    Shugaba A/Kudu, Zuma Ya Tsallake Kokarin Tsige Shi A Majalisar Kasar

    Mar 02, 2016 01:57

    Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya tsallake wani kokari na tsige shi a yayin kuri’ar nuna rashin amincewa da gwamnatinsa da aka kada a majalisar dokokin kasar a jiya Talata saboda abin da babbar jam'iyyar adawa ta kira siyasarsa da ke cutar da tattalin arzikin kasar.

  • An Bukaci Da A Gudanar Da Bincike Kan Kisan Gillar Da Aka Yi A DR Congo

    An Bukaci Da A Gudanar Da Bincike Kan Kisan Gillar Da Aka Yi A DR Congo

    Feb 29, 2016 07:52

    Gamayyar kungiyoyi fararen hula a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta bukaci gudanar da bincike kan kisan gillar da aka yi wasu fararen hula a wani kauye da ke gabashin kasar.

  • Dambarwar Siyasa A Kasar Burundi

    Dambarwar Siyasa A Kasar Burundi

    Feb 29, 2016 05:41

    Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wanann shiri na Afirka a mako.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS