-
UN Ta Jinjina Wa Kamaru Wajen Shawo Kan Matsalar Karancin Abinci
Feb 29, 2016 05:20Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wanann shiri na Afirka a mako.
-
Zaben Shugaban Kasa A Uganda
Feb 27, 2016 04:12Jama’a masu saurare AssalamuAlaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da kua cikin wannan shiri an Afirka a mako.
-
Daesh Na Kwace Yankuna A Gabashin Libya
Feb 27, 2016 03:47Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da kua cikin wannan shiri na Afirka a mako.
-
Taron Shugabannin Afirka
Feb 27, 2016 03:43Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da kua cikin wannan shiri na Afirka a mako
-
Yan Adawa A Mauritaniya Sun Bukaci Shugaban Kasar Da Ya Yi Murabus
Feb 26, 2016 05:51Shugaban jam'iyyar adawa ta the Rally of Democratic Forces (RFD) a kasar Mauritaniya ya bukaci shugaban kasar da yayi murabus daga kan mukaminsa.
-
Shugaba Jacob Zuma Na Afirka Ta Kudu Ya Isa Burundi
Feb 25, 2016 13:15Shugaba Jacob Zuma na Afirka ta kudu ya isa kasar Burundi a wannan Alhamis, inda zai jagoranci wata babbar tawagar kungiyar tarraya Afirka a wunkurin ganin an farfado da tattaunawa tsakanin gwamnatin da 'yan adawa na Burundi.
-
Kasar Ivory Coast Ta Ba Wa Blaise Compaore Shaidan Zama Dan Kasar
Feb 25, 2016 02:56Gwamnatin kasar Ivory Coast ta sanar da cewa ta ba wa hambararren shugaban kasar Burkina Faso Blaise Compaore takardar zama dan kasar lamarin da zai iya yin kafar ungulu ga kokarin gwamnatin kasar Burkina Fason na mika mata shi don hukunta shi kan zargin da ake masa na hannu cikin kisan gillan da aka yi wa tsohon shugaban kasar Thomas Sankara
-
Bukatar 'Yan Adawar DR Congo Ta Gudanar Da Zaman Tattaunawa Da Gwamnati
Feb 23, 2016 02:34Gamayyar jam'iyyun adawa a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta G7 ta bukaci gudanar da zaman tattaunawa na kai tsaye tsakanin 'yan siyasar kasar ciki har da jam'iyya mai mulki ta shugaban kasar Joseph Kabila.
-
Zaben Nijar Ya Kai Rana Ta Biyu A Wasu Jihohi Saboda Wasu Matsaloli
Feb 22, 2016 07:29Rahotanni da Jamhuriyar Nijar sun ce an dage gudanar da zaben shugaban kasar da na 'yan majalisu da aka gudanar jiya Lahadi zuwa yau Litinin a wasu jihohi na kasar saboda rashin isar kayan aiki da kuma wasu matsaloli da aka fuskanta.
-
Ko Kun San Na (342) 06 Ga Watan Esfan Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia.
Feb 22, 2016 04:42Yau Alhamis 06 Ga Watan Esfan shekara ta 1394 Hijira Shamsia. Wacce ta yi dai dai da 16 ga watan Jamada-Ula Shekara ta 1437 Hijira Kamaria. Har'ila Yau wacce ta yi dai dai da 25 Febrerun shekara ta 2016 Miladia.