-
Yan Adawa A DR Congo Sun Goyi Bayan Tattaunawa Tsakaninsu Da Gwamnatin Kasar
Feb 21, 2016 12:14Jam'iyyar Republican ta kasar Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta bayyana goyon bayanta ga shirin gudanar da zaman tattaunawa da gwamnatin kasar kan hanyoyin gudanar da zabuka a kasar.
-
Shugabannin Afirka Sun Cimma Yarjejeniya Bunkasa Tattalin Arziki A Taron Masar
Feb 21, 2016 07:17Shugabannin Afirka bugu da kari kan wasu gungun 'yan kasuwa sun cimma matsaya kan shirin da suke da shi na karfafa tattalin arziki da zuba jari a nahiyar duk kuwa da barazanar da ta'addanci da nahiyar yake fuskanta.
-
Za'a Gudanar Da Taron Tattalin Arzikin Kasashen Afirka A Kasar Masar
Feb 20, 2016 07:22A yau Asabar ne za a bude wani taron tattalin arziki na wasu shugabannin kasashen Afrika da gwamnatin kasar Masar ta shirya gudanawar da za a gudanar da shi a wajen shakatawar nan na Sharm-el-Sheikh da ke kasar.
-
Jami'an Tsaron Kasar Morocco Sun Samu Nasarar Kame Wani Gungun 'Yan Ta'adda
Feb 19, 2016 01:30Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Morocco ta sanar da cewa; Jami'an tsaron kasar sun samu nasarar kame wani gungun 'yan ta'adda da ya kunshi mutane goma magoya bayan kungiyar ta'addanci ta Da'ish.
-
Mutanen Uganda Sun Fara Kada Kuri'a A Zaben Shugaban Kasa A Kasar
Feb 18, 2016 13:12Rahotanni daga kasar Uganda sun bayyana cewar al'ummar kasar sun fara kada kuri’unsu a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisu da ake gudanarwa a yau din nan Alhamis, da ake ganin shugaban kasar mai ci Yoweri Museveni ne zai lashe zaben.
-
An Bankado Wasu Sabbin Ayyukan Cin Zarafin Yara A Afirka Ta Tsakiya
Feb 17, 2016 02:15Sabbin zargin 4 sun shafi ma'aikatan wanzar da zaman lafiya daga kasar jamhuriyar demokradiya Congo.
-
Yajin Aiki Na Gama Gari Yayi Armashi A Kasar Guinea Conakry
Feb 15, 2016 14:05Yajin aikin gama gari na sai baba ta gani da aka fara gudanarwa a kasar Guinea Conakry karkashin jagorancin kungiyoyin kwadago na kasar ya yi armashi sakamakon hadin kai da ma'aikata da al'ummar gari suka bayar.
-
Zaben Kasar Uganda
Feb 15, 2016 09:54Tattaunawa Tsakanin 'Yan takarar Shugaban Kasar Uganda
-
Kasar Uganda Ta Sanar Da Aniyarta Ta Fita Daga Kotun Duniya Mai Shari'ar Manyan Laifuffuka
Feb 14, 2016 14:07Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni ya bayyana cewar wajibi ne kasashen Afirka su fice daga kotun duniya mai shari'ar manyan laifuffuka don kuwa ta zamanto wani makami ne na cutar da 'yan Afirka.
-
Jagora: Ma'abota Girman Kan Duniya Su Ne Ummul Aba'isin Rikice-Rikicen Da Suke Faruwa A Afirka
Feb 14, 2016 13:35Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kasashen 'yan mulkin mallaka ma'abota girman kai su ne ummul aba’isin mafi yawan yakukuwa da rikice-rikicen da ke faruwa a nahiyar Afirka da ma duniya baki daya.