-
Shirye-shiryen Zaben shugaban kasar karo Na Biyu A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Feb 13, 2016 15:27Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya Za su Bada Tsaro A Zaben Shugaban Kasar Da Za a yi Gobe Lahadi A Kasar Afirka Ta Tsakiya.
-
UN Ta Yi Suka Kan Matsalar Amfani Da Yara A Fagen Yaki A Jamhuriyar DR Congo
Feb 13, 2016 00:48Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada damuwarta kan yadda kungiyoyin 'yan tawayen Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo suke tilastawa kananan yara aikin soji a yankunan da suke gabashin kasar.
-
Fari Yana Barazana Ga Al'ummar Kasar Madagascar
Feb 13, 2016 00:32Karancin abinci yana barazana ga rayukan mutane kimanin miliyan biyu da suke rayuwa a yankunan karkara da suke kasar Madagascar.
-
Rwanda Na Son Maida 'Yan Gudun Hijira Burundi Wasu Kasashe
Feb 12, 2016 05:58Wannan matakin ya biyo bayan zargin da ake ma mahukuntan kasar na taimakawa 'yan tawayen dake son kifar da gwamnatin Burundi
-
Benin : An Dage Zaben Shugaban Kasa Zagayen Farko
Feb 12, 2016 05:13An dai dage zaben ne saboda kasa raba daukacin katinan zabe
-
Shugaban Sudan Ya Sake Nada Madugun 'Yan Tawaye Riek Machar A Matsayin Mataimakinsa
Feb 12, 2016 01:58Shugaban kasar Sudan ta Kudu Salva Kiir ya sake nada abokin hamayyarsa kuma madugun 'yan tawayen kasar Riek Machar a matsayin mataimakin shugaban kasar kamar yadda yarjejeniyar sulhun kasar ta tanadar.
-
An Bukaci A Yiwa Hissen Habre Na Chadi Daurin Rai Da Rai
Feb 11, 2016 06:11Mbacke ya bukaci a yiwa Hissen Habre na Chadi daurin rai da rai
-
Saliyo : Mutum Na Karshe Dake Jinyar Ebola Ya Warke
Feb 10, 2016 08:25Cutar Ebola ta sake bulla ne jim-kadan bayan da hukumar WHO ta ayyana kawo karshen ta a yammacin Afirka
-
RD Congo Ta Lashe Gasar CHAN 2016
Feb 08, 2016 02:49Congo ta Lallasa Mali da Ci 3 - 0
-
Gwamnatin Kasar Ivory Coast Ta Jaddada Aniyarta Ta Fada Da Ta'addanci
Feb 07, 2016 14:28Gwamnatin Ivory Coast ta yi kira ga sauran kasashen yankin yammacin Afrika kan daukan matakan karfafa yaki da ayyukan ta'addanci a yankin.