-
Gumurzu Tsakanin Jami'an Tsaron Maurtaniya Da Masu Fataucin Muggan Kwayoyi
Feb 05, 2016 02:11Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron Mauriratniya da wasu gungun masu fataucin muggan kwayoyi ya yi sanadiyyar mutuwan jami'in tsaro guda tare da jikkata wasu bakwai na daban.
-
An Sake Zargin Sojojin MUNUSCA Da Yima Yara Fyade A Afirka Ta Tsakiya
Feb 04, 2016 14:00Alkaluma na MDD sun nuna cewa cikin irin zargi lalata da yara 69 da aka samu a shekara 2015 a cikin tawagogin a duniya, 22 sun shafi tawagar MUNUSCA a Afirka ta Tsakiya.
-
Afirka: Taron India Da Kasashen Afirka
Feb 04, 2016 04:21ama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wannan shiri na Afirka a mako.
-
Afirka : Taron Bunkasa Dimokradiyya
Feb 04, 2016 03:42Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wannan shiri na Afirka a mako.
-
Hukumar WHO Ta Yi Gargadin Dangane Da Yaduwar Cutar Zika
Feb 04, 2016 02:22Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta nuna damuwarta dangane da yiyuwar ci gaba da yaduwar cutar nan ta Zika da ta bullo zuwa yankuna daban daban na duniya ciki kuwa har da nahiyoyin Afrika da Asiya da aka fi samun yawan haihuwa a can.
-
Rushewar Yarjejeniyar Sulhu A Sudan Ta Kudu
Feb 02, 2016 13:00Madugun ‘yan tawayen kasar Sudan ta kudu, ya bayyana cewa yarjejeniyar da aka kulla ta sulhu domin kafa gwamnatin hadin kan kasa, ta ci kasa.
-
Kasashen Duniya Sun Yi Alkawarin Bada $ Amurka Miliyan 250 Don Yaki Da BH
Feb 02, 2016 03:00Wakilan kasashen duniya sun bayana haka ne a hedkwatar kungiyar AU dake Addis Ababa na kasar Habasha
-
Wakilan Afirka Za su fice daga cikin Koton Manyan Laifuka ta kasa da kasa.
Feb 01, 2016 14:25Shugabannin kasashen Afirka sun bayyana aniyarsu ta ficewa daga kotun manyan laifuka ta kasa da kasa.
-
Sabon Shugaban Kungiyar Tarayyar Afrika Ya Jaddada Wajabcin Yaki Da Ta'addanci
Feb 01, 2016 03:15Sabon shugaban kungiyar tarayyar Afrika ya yi suka kan rashin daukan kwararan matakan da suka dace a fagen yaki da ta'addanci a kasashen nahiyar Afrika.
-
Jami'an Uganda Sun Kame Wani Janar Na Sojin Kasar Kan Sukan Shugaban Kasar
Feb 01, 2016 03:07Mahukuntan Uganda sun kame wani babban Janar na sojin kasar kan zargin sukan shugaban kasar Yoweri Musaveni kan shirinsa na yin tazarce a kan karagar shugabancin Uganda bayan shafe tsawon shekaru 30 a kan karagar mulkin kasar.