-
Kungiyar AU Ta Dakatar Da Aika Sojoji Zuwa Kasar Burundi
Jan 31, 2016 13:11Kungiyar tarayyar Afrika ta AU ta dakatar da shirinta na tura dakarun tabbatar da zaman lafiya na kungiyar dubu biyar zuwa kasar Burundi don tabbatar da zaman lafiya a kasar sakamakon ci gaba da nuna adawa da hakan da gwamnatin kasar take yi.
-
Taron Kolin Kungiyar Tarayyar Afrika (AU) Karo na 26
Jan 31, 2016 02:11Rikicin kasar Burindi da Yaki da ta'adanci ne yafi daukan hankali a taron na bana