Feb 04, 2016 07:12 UTC
  • Taro Kan Dimokradiyya A Afirka
    Taro Kan Dimokradiyya A Afirka

Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wannan shiri na Afirka a mako.

Wnnan shirin dai ya kan yi dubi ne kan wasu daga cikin muhimman lamurra da suka waka a wasu daga cikin kasashen nahiyar Afirka, a yau shirin zai yada zango ner a Najeriya da kuma J. Nijar, da cikin abubuwan da za a ji kuwa da batun zaman da kungiyar bunkasa arewa da ci gabata ta gudanar a Abuja, da kuma batun tantance sunayen ‘yan takara 15 daga cikin 16 da za su tsaya takarar shugabancin kasar a zabe mai zuwa a Nijar.
……………………………….
To bari mu fara daga tarayyar Najeriya, inda  a cikin wannan mako ne kungiyar bunkasa yankin arewacin Najeriya ta gudanar da babban taronta  abirnin Abuja, domin duba wasu daga cikin muhimman lamurra da suke ci ma yankin arewacin kasar tuwo a kwarya da samo hanyoyin magance su.
…………………………………………
To a bangare guda batun bullar zazzabin Lassa na daga cikin abubuwan da suka fi daukar hankali a Najeriya a cikin wannan mako
………………………………………………………..
A Jamhuriyar Kuwa  a cikin wannan mako ne ne dai aka tabbatar da sunayen mutane 15 a matsayin ‘yan takara a zaben shugaban kasa da za a gudanar a kasar.
………………………………..
To har wala yau a cikin wannan mako ne ‘yan adawa suka kudiri aniyar gudanar da wata zanga-zanga domin nuna rashin amincewa da abin da suka kira yunkurin gwamnati na tafka magudi a zabuka masu zuwa, da kuma nema a yi zabe na gaskiya da adalci, amma mahukunta sun hana gudanar da wannan zanga-zanga.
………………………………………