-
Cikar Najeriya Shekaru 57 Da Samun 'Yancin Kai Daga Birtaniya
Oct 04, 2017 11:24Jama'a masu saurare Assalamu Alaikum barkan ku da warhaka barkanmu kuma d asake saduwa da kua cikin wannan shiri na Afirka amako, shirin da kan yi dubi a kan wasu daga cikin muhimamn lamurra da suka wakana a nahiyar Afirka a cikin mako, shirin na yau zai mayar da hankali kan cikar shekaru 57 da Najeriya ta samu 'yancin kai daga mulkin mallakar turawan Birtaniya, inda za mu mahangar masana a kan yanayin da Najeriya ta kasance a cikin wadannan shekaru, ta fuskacin ci gaba ko akasin hakan a banga
-
Chika Shekaru 2 Da Sace 'Yan Matan Chibok Babu Duriyarsu
Apr 25, 2016 13:09Jama'a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wannan shiri an Afirka a mako, inda mukan duba wasu daga cikin muhimman lamurra da suka waka a wasu daga cikin kasashen nahiyar Afirka a mako, a yau ma shirin da yardar zai leka tarayyar Najeriya, J. Nijar, masar, da sauransu, gwargadon yadda lokaci y aba mu hali, da fatan za a kasance tare da mu.
-
Taron Kungiyar ECOWAS A Abuja Najeriya
Apr 25, 2016 13:02Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu da sake saduwa da kua cikin wannan shiri na Afirka amako, shrin da kan duba wasu daga cikin muhimman lamurra da suka wakana a cikin mako a wasu daga cikin kasashen nahiyar Afirka, inda za mu leka tarrayar Najeriya, J. Nijar, Ghana, da dai sauransu, gwargwadon yadda llokaci ya ba mu hali, da fatan za akasance tare da mu.
-
Harkar Musulinci Ta Nisanta Kan Ta Daga Zarge-zarge
Apr 01, 2016 19:11Malam Yakubu Yahaya Katsina ya musanta zagirnin da ake yi wa harkar islamiya a Najeriya
-
Sanar Da Sakamakon Zaben Nijar Zagaye Na Faro
Mar 02, 2016 07:52Jama’a masu Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da kua cikin wanann shiri na Afirka a mako.
-
Afirka : Taron Bunkasa Dimokradiyya
Feb 04, 2016 07:12Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wannan shiri na Afirka a mako.
-
Lafiya : Zazzabin Lassa
Feb 02, 2016 16:53Hukumomin lafiya a Najeriya na ci gaba da fadakar da al'umma dangane da yadda zasu kare kan su daga kamuwa da zazzabin Lassa