Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Afrika : Mutum 2,600 Harin Ta'addanci Ya Kashe A 2017

    Afrika : Mutum 2,600 Harin Ta'addanci Ya Kashe A 2017

    Jun 28, 2018 00:51

    Kimanin hare haren ta'addanci 343 ne aka kiyasta cewa an kai a cikin shekara 2017 da ta gabata a nahiyar Afrika, wadanda suka hadassa mutuwar mutane a kalla 2,600.

  • Kungiyar ECOWAS Na Kokarin Sassanta Rikicin Kasar Togo

    Kungiyar ECOWAS Na Kokarin Sassanta Rikicin Kasar Togo

    Jun 27, 2018 14:34

    A wannan laraba ce ake sa ran manzannin musamman na kungiyar Cigaban Tattalin Arzikin Yammacin Afirka Ecowas ko Cedeao za su isa birnin Lome na kasar Togo, domin farfado da tattaunawar sulhu tsakanin gwamnati da ‘yan adawar kasar.

  • Moroko Ta Ce: Yan Ta'adda Fiye Da 10,000 Ne Suka Kwararo Cikin Nahiyar Afrika

    Moroko Ta Ce: Yan Ta'adda Fiye Da 10,000 Ne Suka Kwararo Cikin Nahiyar Afrika

    Jun 27, 2018 08:00

    Ministan harkokin wajen kasar Moroko ya bayyana cewa: Akwai 'yan ta'adda da suka haura 10,000 da suka shigo cikin kasashen nahiyar Afrika.

  • Shugabannin 'Yan Sanda Na Kasashen ECOWAS Na Taro Kan Yaki Da Ta'addanci

    Shugabannin 'Yan Sanda Na Kasashen ECOWAS Na Taro Kan Yaki Da Ta'addanci

    Jun 26, 2018 01:24

    Shugabannin 'yan sanda da kuma na tsaro na kasashen mambobin kungiyar raya arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS/CEDEAO, sun fara wani taron na yini uku a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast mai manufar karfafa hadin guiwa don yaki da ta'addanci.

  • Sudan Ta Kudu : Mashar Da Kiir Zasu Gana A Khartum

    Sudan Ta Kudu : Mashar Da Kiir Zasu Gana A Khartum

    Jun 25, 2018 06:06

    Jagoran 'yan adawa a Sudan ta kudu, Riek Mashar, ya isa a birnin Khartoum na Sudan inda yau Litini zai fara wata tattaunawa da shugaba, Salva Kiir na Sudan ta Kudu, kan batutuwan da bangarorin biyu ke takkadama da juna akansu da suka hada da mulki da kuma tsaro.

  • Russia 2018 : Senegal Ta Yi Kunnen Doki Da Japan 2-2

    Russia 2018 : Senegal Ta Yi Kunnen Doki Da Japan 2-2

    Jun 24, 2018 12:56

    A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da Rasha ke karbar bakunci, an tashi kunnen doki tsakanin tawagar kwallon kafa ta Senegal da Japon 2-2 a wasaninsu na biyu biyu da suka buga da maraicen yau a rukunin H.

  • An Kashe Fararen Hula 32 A Tsakiyar Mali

    An Kashe Fararen Hula 32 A Tsakiyar Mali

    Jun 24, 2018 11:23

    Rahotanni daga Mali na cewa a kalla fararen hula fulani 32 ne suka rasa rayukansu a wani hari da ake danganta wa dana mafarauta da ake kira ''Dozo'' a yankin.

  • Mutane Da Dama Sun Mutu Bayann Fashewar Wani Abu A Taron Goyon Bayan Firayi Ministan Ethiopia

    Mutane Da Dama Sun Mutu Bayann Fashewar Wani Abu A Taron Goyon Bayan Firayi Ministan Ethiopia

    Jun 23, 2018 06:46

    Rahotanni daga kasar Ethiopia (Habasha) sun bayyana cewar mutane da dama sun mutu wasu kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wani abu a wajen taron gangamin goyon bayan sabon firayi ministan kasar Abiy Ahmad da dubun dubatan magoya bayansa suka halarta.

  • Najeriya : 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Raunana Mutun 15 A Borno

    Najeriya : 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Raunana Mutun 15 A Borno

    Jun 21, 2018 10:32

    Rahotanni daga jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya na cewa, mutane akalla 15 sne suka raunana, yayin da wasu 'yan kunar bakin wake biyu mata suka tarwasa kansa a wata barikin soji dake jihar.

  • AU Ta Yaba Da Ci Gaban Da Aka Samu Ta Fuskar Diflomatsiyya Tsakanin Habasha da Eritrea

    AU Ta Yaba Da Ci Gaban Da Aka Samu Ta Fuskar Diflomatsiyya Tsakanin Habasha da Eritrea

    Jun 21, 2018 09:59

    Shugaban Kwamitin kungiyar tarayya Afrika, Musa Faki Mahamad, ya yaba da ci gaban da aka samu a baya bayan nan a huldar diflomatsiyya tsakanin kasashen Habasha da Eritrea.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS