-
Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Zargi 'Yan Tawayen Kasar Da Hana Raba Kayayyakin Jin Kai
Jun 09, 2018 02:02Gwamnatin Sudan ta Kudu ta yi zargin cewar 'yan tawayen kasar suna hana gudanar da ayyukan raba kayayyakin jin kai a yankunan da suke karkashin mamayarsu a kasar.
-
An Yi Galgadi Kan Mawuyacin Halin Da 'Yan Gudun Hijra Ke Ciki A Kan Iyakar Kamaru
May 23, 2017 13:37Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta yi galgadi kan mawuyacin halin da 'yan gudun hijrar kasar Afirka ta tsakiya ke ciki a kan iyakar kasar Kamaru.
-
Rasha ta aike da taimakon agaji zuwa Siriya
Feb 20, 2017 08:27Kakakin cibiyar sa ido kan tsagaita wuta a kasar Siriya ta kasar Rasha ya bayyana cewa Dakarun tsaron cibiyar sun kai sama da tom miliyar guda da rabi na gayan abinci zuwa garin Al-Skelbia na jihar Hummah dake cikin kasar Siriya
-
Kimanin Mutane miliyan biyu ne ke bukatar taimakon gaggawa a Nijer
Nov 27, 2016 15:43Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa kimanin Mutane milyan biyu ne ke bukatar taimakon abinci a jumhoriyar Nijer