Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

aiki tare

  • Shirin Karfafa Taimakekkeniya A Fagen Al'adu Tsakanin Kasar Iran Da Fadar Vatican

    Shirin Karfafa Taimakekkeniya A Fagen Al'adu Tsakanin Kasar Iran Da Fadar Vatican

    Nov 15, 2018 19:00

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Fadar Vatican ta darikar katolika ta mabiya addinin kirista sun jaddada bukatar karfafa alakar da ke tsakaninsu musamman a fagen bunkasa harkar al'adu.

  • Aiki Tare Tsakanin Rasha Da Iran Zai Rage Tasirin Takumkumin  Amurka.

    Aiki Tare Tsakanin Rasha Da Iran Zai Rage Tasirin Takumkumin Amurka.

    Oct 14, 2018 12:09

    Wani jami'in kasar Rasha ya ce aikin tare tsakanin kasashen Rasha da Iran zai rage tasirin takunkumin da kasar Amurka ta kakabawa kasashen biyu.

  • Jam'iyyar ٍEnnahda Ta Tunusiya Ta Jaddada Sharuddinta Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Gwamnatin Kasar

    Jam'iyyar ٍEnnahda Ta Tunusiya Ta Jaddada Sharuddinta Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Gwamnatin Kasar

    Aug 27, 2018 12:25

    Shugaban Majalisar Shawara ta jam'iyyar Ennahda ta kasar Tunusiya ya jaddada cewa; Sharadin jam'iyyarsu na ci gaba da gudanar da aiki da fira ministan kasar shi ne dole ne a gudanar da garambawul a Majalisar Ministocin Kasar.

  • An Cimma Sabuwar Yarjejjeniyar Tsaro Tsakanin Iran Da Siriya

    An Cimma Sabuwar Yarjejjeniyar Tsaro Tsakanin Iran Da Siriya

    Aug 27, 2018 08:00

    Ministocin harakokin tsaron kasashen Siriya da Iran sun sanya hannu kan wata sabuwar yarjejjeniyar tsaro a jiya lahadi.

  • Jagora: Ya Zama wajibi Kan Kasashen Asia Su Kara Karfafa Hulda Da Junansu

    Jagora: Ya Zama wajibi Kan Kasashen Asia Su Kara Karfafa Hulda Da Junansu

    May 14, 2018 07:07

    A yammacin jiya ne shugaban kasar Sri Lanka Maithripala Sirisena ya ziyarci jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a Tehran, a ziyarar da yake gudanarwa a kasar Iran.

  • Kasar Zimbabwe Ta Jaddada Bukatar Bunkasa Alakarta Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran

    Kasar Zimbabwe Ta Jaddada Bukatar Bunkasa Alakarta Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran

    Apr 05, 2018 19:11

    Mataimakin shugaban kasar Zimbabwe ya bukaci bunkasa alaka a bangarori da dama da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

  • Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya Da Hidimar Da Suke Yi Wa H.K. Isra'ila

    Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya Da Hidimar Da Suke Yi Wa H.K. Isra'ila

    Jan 27, 2018 05:54

    Cikin 'yan kwanakin nan dai kafafen watsa labarai daban-daban suna ci gaba da karin bayani dangane da sabuwar alaka da aiki tare da ke tsakanin haramtacciyar kasar Isra'ila da kungiyoyin ta'addancin 'yan takfiriyya a kasar Siriya bayan da 'Isra'ila' ta kafa wata sabuwar kungiyar ta'addanci a yankin tuddan Golan na kasar Siriya da take mamaye da shi.

  • An Cimma Yarjejjeniyar Aiki Tare Tsakanin Rasha Da EU

    An Cimma Yarjejjeniyar Aiki Tare Tsakanin Rasha Da EU

    Jan 20, 2018 11:50

    Kasar Rasha ta cimma yarjejjeniya tare da kungiyar tarayyar Turai wajen zuba hannun jari da kuma aiki tare a kan iyakokinsu.

  • Gwamnatin Kasar Faransa Da Ta Masar Zasu Karfafa Dangantakar Soje A Tsakaninsu.

    Gwamnatin Kasar Faransa Da Ta Masar Zasu Karfafa Dangantakar Soje A Tsakaninsu.

    Dec 18, 2017 14:30

    Gwamnatocin kasashen Faransa da Masar sun jaddada bukatar kara karfafa dangantakar soje da kuma tsaro a tsakanin kasashen biyu.

  • Kasashen Iran Da Rasha Sun Jaddada  Bunkasa Aiki A Tsakaninsu.

    Kasashen Iran Da Rasha Sun Jaddada Bunkasa Aiki A Tsakaninsu.

    Jul 06, 2017 18:55

    Mai bai wa shugaban kasar Iran Shawara ta musamman ya gana da shugaban jamhuriyar Bashqiristan ta Rasha, inda suka jaddada muhimmanci aiki tare.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS