Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

aljeriya

  • Kasar Algeria Ta Ki Amincewa Amurka Shigo Da Sojojinta Kasar Don Kare Ofishin Jakadancinta A Kasar

    Kasar Algeria Ta Ki Amincewa Amurka Shigo Da Sojojinta Kasar Don Kare Ofishin Jakadancinta A Kasar

    Dec 10, 2017 11:51

    Gwamnatin kasar Algeria ta yi watsi da bukatar ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka na shigo da sojojinta cikin kasar don kare ofishin jakadancinta a kasar.

  • Aljeriya Ta Soki Cinikayyar Bakin Haure 'Yan Kasashen Afirka

    Aljeriya Ta Soki Cinikayyar Bakin Haure 'Yan Kasashen Afirka

    Nov 29, 2017 06:22

    Shugaban cibiyar kare hakin bil-adama na kasar Aljeriya ya soki cinikayyar bakin haure a kasar Libiya.

  • An Yi Gargadi Kan Hatsarin Komawar 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Kasashen Arewacin Afrika

    An Yi Gargadi Kan Hatsarin Komawar 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Kasashen Arewacin Afrika

    Nov 16, 2017 17:36

    Ministocin harkokin wajen kasashen Aljeriya, Masar da Tunusiya sun yi gargadi kan hatsarin komawar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish kasashensu da suke nahiyar arewacin Afrika.

  • Wani Dan Gwagwarmaya A Kasar Aljeriya Ya Zargi Mahukuntan Saudiyya Da Hada Kai Da H.K.Isra'ila

    Wani Dan Gwagwarmaya A Kasar Aljeriya Ya Zargi Mahukuntan Saudiyya Da Hada Kai Da H.K.Isra'ila

    Nov 14, 2017 06:18

    Daya daga cikin 'yan gwagwarmayar Aljeriya da suka yi yakin 'yantar da kasar daga mulkin mallakar kasar Faransa, kuma mamba a kungiyar National Liberation Front ta kasar ya bayyana cewa: Mahukuntan Saudiyya sun hada kai ne da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da nufin wanzar da bakar siyasarsu a yankin gabas ta tsakiya.

  • Faransa Ta Nuna Damuwarta Da Komawar Yan Ta'adda Zuwa Kasashensu Na Asali

    Faransa Ta Nuna Damuwarta Da Komawar Yan Ta'adda Zuwa Kasashensu Na Asali

    Nov 13, 2017 12:49

    Ministan harkokin wajen kasar Faransa ya bayyana damuwarsa da komarwar mayakan kungiyar Daesh kasashensu na asali bayan korarsu da aka yi a kasashen Iraqi Siria da Lebanon.

  • Kasashen Larabawa Sun Kashe $130b Wajen Rusa Kasashen Siriya, Yemen Da Libiya

    Kasashen Larabawa Sun Kashe $130b Wajen Rusa Kasashen Siriya, Yemen Da Libiya

    Nov 12, 2017 18:12

    Firayi ministan kasar Aljeriya, Ahmed Ouyahia, ya bayyana cewar wasu kasashen larabawa sun kasashe zunzurutun kudaden da suka kai Dala Biliya 130 da nufin ruguza kasashen Siriya, Libiya da Yemen.

  • Kasashen Afirka Na Bukatar Kujeru Biyu A Kwamitin Tsaro Na MDD

    Kasashen Afirka Na Bukatar Kujeru Biyu A Kwamitin Tsaro Na MDD

    Nov 12, 2017 05:52

    Wakilin kasar Aljeriya a MDD Mohammed BESSEDIK ya bukaci a gudanar da canji tare da bawa kasashen Afirka kujeru biyu na din din din a kwatinin tsaro na MDD.

  • Aljeriya: An Rusa Cibiyoyin 'Yan Ta'adda A Kusa Da Birnin Alges.

    Aljeriya: An Rusa Cibiyoyin 'Yan Ta'adda A Kusa Da Birnin Alges.

    Nov 06, 2017 12:14

    Ma'aikatar tsaron Aljeriya ce ta sanar da gano maboyar 'yan ta'addar a garin Boumerdes tare da rusa ta.

  • Algeria: An Kashe 'Yan Ta'adda 14 A cikin Wata Guda

    Algeria: An Kashe 'Yan Ta'adda 14 A cikin Wata Guda

    Nov 03, 2017 11:19

    A yau juma'a me sojojin kasar ta Aljeriya suka fitar da bayani da a ciki suka bayyana kashe 'yan ta'adda 14 da kuma kame 31 a cikin wara goda.

  • Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta Amnesty International Ta Yi Suka Kan Kasar Aljeriya

    Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta Amnesty International Ta Yi Suka Kan Kasar Aljeriya

    Nov 02, 2017 06:18

    Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Aljeriya dangane da yadda take gudanar da mummunar mu'amala ga bakin haure musamman fitar da su daga cikin kasarta ta hanyar musgunawa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS