Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama Na Shirin Maye Gurbin Amurka A kwamitin

    Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama Na Shirin Maye Gurbin Amurka A kwamitin

    Jun 21, 2018 15:16

    Kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya ya ce yana shirin zabar mambar da zata maye gurbin AMurka, bayan da Amurkar ta fice daga kwamitin.

  • Turai Za Su Tattauna Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Kasuwanci

    Turai Za Su Tattauna Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Kasuwanci

    Jun 21, 2018 12:08

    Babbar Jami'a mai kula da harkokin kasuwancin na Tarayyar turai Cecilia Malmstrom ta fada a yau alhamis cewa; Tarayyar Za ta bude tattaunawa da Amurka domin warware jayayyar da suke yi akan karin kudin fito akan hajar kasuwanci

  • Amurka : Trump Ya Janye Shirinsa Na Raba Yaran 'Yan Ci Rani Da Iyayensu

    Amurka : Trump Ya Janye Shirinsa Na Raba Yaran 'Yan Ci Rani Da Iyayensu

    Jun 21, 2018 05:54

    Bisa matsin lamba na wasu 'yan majalisun Amurka da wasu kasashen duniya, shugaba Donald Trump, ya soke shirinsa na raba yaran 'yan ci rani da suka shiga kasar ba bisa ka’ida ba, da iyayensu.

  • Rasha Ta Zargi Amurka Da Goyon Bayan 'Yan Ta'adda

    Rasha Ta Zargi Amurka Da Goyon Bayan 'Yan Ta'adda

    Jun 20, 2018 12:11

    Jakadan Kasar Rasha A Lebanon ne ya yi zargin cewa Amurkan tana taimakawa 'yan ta'adda a kasar Syria

  • Gwamnatin Iraqi Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Amurka Ta Kai Wa Dakarun Sa-Kai

    Gwamnatin Iraqi Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Amurka Ta Kai Wa Dakarun Sa-Kai

    Jun 19, 2018 12:53

    A ranar lahadin da ta gabata ne dai wani jirgin yakin Amurka ya harba makami mai linzami akan sansanin dakarun sa-kai na Hashdush-sha'abi wanda ya yi sanadin kashe mutane 22

  • Taron G7 Ya Kara Hadin Kai  Tsakanin Kasashen Kasashen Turai.

    Taron G7 Ya Kara Hadin Kai Tsakanin Kasashen Kasashen Turai.

    Jun 12, 2018 06:26

    Ministan tattalin arziki na kasar Jamus Peter Altmaier ya bayyana cewa taron G7 a kasar Canada ya kara hada kan kasashen turai don fuskantar mummunar siyasar shugaban kasar Amurka Donal Trump

  • Singapore : Kallo Ya Koma Kan Ganawar Trump Da Jung Un

    Singapore : Kallo Ya Koma Kan Ganawar Trump Da Jung Un

    Jun 11, 2018 06:22

    Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya isa kasar Singapore a daren jiya, don shirya halartar ganawa a tsakaninsa da shugaban kasar Koriya ta Arewa a ranar 12 ga wannan wata.

  • Larijani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Tsayin Daka Wajen Tinkarar Kiyayyar Da Amurka Take Nuna Mata

    Larijani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Tsayin Daka Wajen Tinkarar Kiyayyar Da Amurka Take Nuna Mata

    Jun 10, 2018 10:58

    Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran, Dakta Ali Larijani, ya bayyana cewar Amurka ta kwana da sanin cewa al'ummar Iran za su ci gaba da tsayin daka wajen tinkarar kiyayya da makirce-makirce da ita da haramtacciyar kasar Isra'ila suke kulla musu.

  • Rasha Ba Ta Da Niyyar Komawa Cikin Kungiyar G7

    Rasha Ba Ta Da Niyyar Komawa Cikin Kungiyar G7

    Jun 09, 2018 15:43

    Kasar Rasha, ta ce ba ta da wata niyyar komawa cikin kungiyar kasashe mafiya tattalin arzikin a duniya na G7, a halin yanzu.

  • Iran Ta Kore Duk Wata Yiyuwar Tattaunawa Da Amurka Kan Sabuwar Yarjejeniyar Nukiliya

    Iran Ta Kore Duk Wata Yiyuwar Tattaunawa Da Amurka Kan Sabuwar Yarjejeniyar Nukiliya

    Jun 09, 2018 10:41

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kore duk wata yiyuwar sake zama teburin tattaunawa da Amurka kan wata sabuwar yarjejeniyar nukiliya, tana mai kiran gwamnatin Amurkan da ta nesanci irin maganganu na batanci da barazana da take yi wa al'ummar Iran.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS