-
Shugaban Rasha Ya Ce: Kasarsa Ba Zata Amince Amurka Ta Zame Tana Juya Akalar Duniya Ba
Jun 07, 2018 18:14Shugaban kasar Rasha ya yi furuci da cewa: Matakan da shugaban kasar Amurka ke dauka na bangare guda domin kare manufofin kasarsa yana kara haifar da matsaloli a tsakanin kasashen duniya.
-
Boeing Ya Soke Yarjejeniyarsa Da Iran
Jun 07, 2018 05:46Kamfanin kera jiragen sama na Amurka, Boeing, ya sanar da soke yarjejeniyar da ya cimma da kamfanonin jiragen sama na Iran Air da kuma Aseman, ta tsabar kudi dalar Amurka Biliyan ashirin.
-
Amurka Ta Hallaka Mayakan Al-Shabab 27 A Somaliya
Jun 05, 2018 15:59Rundunar sojin Amurka ta ce harin da dakarunta na musammam suka kai ta sama, ya hallaka mayakan al-Shabab 27 a arewacin Somaliya.
-
Shamkhani Ya Ce: Amurka Ta Wurga Kanta Cikin Damuwa Tare Da Zama Saniyar Ware
Jun 03, 2018 19:08Babban sakataren kwamitin kolin tsaron kasar Iran ya bayyana cewa: Hare-haren wuce gona da irin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila kan yankunan Palasdinawa nade tabarmar kunya da hauka ce bayan rushewar makircin kunna wutan rikicin ta'addanci a kasashen musulmi.
-
Taron Kasashen G7 Ya Sake Maida Amurka Saniyar Ware
Jun 03, 2018 05:51Kasashen mafiya karfin tattalin arziki na duniya da ake kira G7, sun kammala taronsu a jiya Asabar, tare da nuna adawa da sabuwar siyarar kasuwancin Amurka.
-
Amurka Ta Sha Kaye A Kwamitin Tsaro A Kokarinta Na Yin Allah Wadai Da Kungiyar Hamas
Jun 02, 2018 05:31Amurka ta sha kaye a Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya a yayin da ta gabatar da wani kudurin nuna goyon baya ga haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma yin Allah wadai da kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Rahoton Gwamnatin Amurka Kan 'Yanci Na Addini A Kasar
May 31, 2018 16:00Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da kalaman gwamnatin Amurka dangane da batun 'yancin gudanar da addini a kasar Iran tana mai cewa akwai siyasa cikin wadannan kalamai da gwamnatin Amurkan ta fadi.
-
Majalisar Wakilan Kasar Amurka Ta Sanya Kungiyoyin Uku Masu Yaki Da Daesh A Kasar Iraqi Cikin Jerin Kungiyoyin Yan Ta'adda A Duniya
May 28, 2018 19:21Majalisar wakilai a kasar Amurka ta sanya wasu kungiyoyi ukku wadanda suke cikin kungiyoyin da suka yaki kungiyar yan ta'adda ta Daesh a kasar cikin jerin kungiyoyin yan ta'adda a wajenta.
-
Wata Tawagar Amurka Ta Isa Koriya Ta Arewa
May 28, 2018 11:09Shugaba Donald Trump na Amurka ya tabbatar da cewa, wata tawagar jami'an kasar sun isa Koriya ta arewa don tattaunawa game da shirye-shiryen ganawarsa da shugaba Kim Jong Un da aka shirya gudanarwa a ranar 12 ga watan Yuni a Singapore.
-
Iran Ta Ce: Sakataren Harkokin Wajen Kasar Amurka Ya Jahilci Yadda Duniya Ta Sa Gaba
May 26, 2018 18:07Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya fayyace cewa: Hakkin kasar Iran ne tace sinadarin yuraniyom kuma tana da kwararrun masana da suke da wannan fasahar.