-
Amurka : Kwan Gaba-Kwan Baya Kan Ganawar Trump Da Kim Jong-Un
May 25, 2018 17:21Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana cewa akwai yiyiwar ya gana da takwaransa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un kamar yadda aka tsara a ranar 12 ga watan gobe.
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Dakatar Da Taronsa Da Kim Na Watan Yuni
May 24, 2018 19:16Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bada sanarwa dage taronsa da tokoransa na kasar Korea ta Arewa wanda aka shirya gudanarwa a cikin watan yuni mai kamawa.
-
Kawancen Amurka Ya hallaka Mutum 12 A Siriya
May 24, 2018 11:19Kungiyar kare hakin bil-adama ta bangaren adawar Siriya ta sanar da hallakar mutum 12 a wani hari da jiragen kawancen Amurka suka kai wuraren sojojin kasar
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce Duk Makirce-Makircen Amurka Kan Iran Suna Rushewa
May 24, 2018 06:34Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Tsayin dakar jami'an Iran a kan hakkin da ya rataya a wuyarsu dangane da yarjejeniyar nukiliyar kasar lamari ne da zai kunyata Amurka tare da rusa makircinta.
-
Gwamnatin Angola Ta Kori Jami'an Diplomasiyyanta Biyu Saboda Batun Halartar Bude Ofishin Jakadancin Amurka A Qudus
May 23, 2018 17:35Ministan harkokin wajen kasar Angola, Manuel Augusto, ya sallami babban daraktan harkokin Afirka, Gabas ta tsakiya da kungiyoyin kasashen yankin a ma'aikatar harkokin wajen Joaquim do Espírito Santo da kuma mukaddashin jakadan Angolan a ofishin jakadancin kasar a HKI, João Diogo Fortunato saboda halartar bikin bude ofishin jakadancin Amurka a birnin Qudus da mukaddashin jakadan yayi.
-
Siriya Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Kan Ficewar Dakarun Iran Da Na Hizbullah Daga Kasar
May 23, 2018 17:34Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Siriya, Faisal Miqdad yayi watsi da bukatar Amurka na ficewar dakarun Iran da na Hizbullah daga kasar Siriyan yana mai cewa wannan wani lamari ne da gwamnatin Siriya ce za ta dau mataki kansa.
-
Ganawar Trump Da Kim Jong-un Ta Shiga Rashin Tabas
May 23, 2018 05:51Shugaba Donald Trump, na Amurka ya bayyana cewa, mai yiwa a daga ganawar da ya shirya zai yi da takwaransa na Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, a ranar 12 ga watan Yuni a Singapore
-
Venezuela Ta Kori Manyan Jami'an Diflomatsiyan Amurka
May 23, 2018 05:51Shugaba kasar Venezuela, Nicolas Maduro, ya sanar da korar wasu manyan jami'an diflomatsiyan Amurka su guda biyu daga kasar, wanda suka hada da mai kula da harkokin Amurka a Karakas babban birnin kasar, wanda shi ne wani jami'in diflomatsiyan Amurka mafi girma.
-
Kwamandan Sojin Amurka Ya Nuna Damuwa Kan Tasirin Kasar Iran A Yankin Gabas Ta Tsakiya
May 22, 2018 19:20Babban kwamandan rundunar sojin Amurka ya ce rawar da Jamhuriyar Musulunci ta Iran take takawa a yankin gabas ta tsakiya tana barazana ga manufofin Amurka a yankin.
-
Amurka Ta Yi Barazanar Kakaba Wa Iran Takunkumai Mafi Tsanani A Tarihi
May 21, 2018 15:51Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya sanar da sabbin dabarun Amurka wanda ya ce su ne mafi tsanani a tsawan tarihi, don matsin lamba wa Iran, idan bata amince sharuddanta ba.