Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Ziyarar Sakataren Harkokin Kasashen Wajen Amurka Zuwa Nahiyar Afirka

    Ziyarar Sakataren Harkokin Kasashen Wajen Amurka Zuwa Nahiyar Afirka

    Mar 08, 2018 05:24

    A jiya Laraba ne sakataren harkokin wajen Amurka, Rex Tillerson, ya fara ziyararsa a nahiyar Afirka inda aka tsara zai ziyarci kasashen da suka hada da Ethiopia, Djibouti, Kenya, Chad da kuma Nijeriya a daidai lokacin da gwamnatin Donald Trump ta Amurka take ci gaba da shan suka sakamakon rashin wata fitacciyar siyasa da take da shi dangane da ci gaban Afirkan.

  • Amurka : Trump, Ya Yi Maraba Da Tayin Koriya Ta Arewa Na Tattaunawa

    Amurka : Trump, Ya Yi Maraba Da Tayin Koriya Ta Arewa Na Tattaunawa

    Mar 07, 2018 05:48

    Shugaba Donald Trump na Amurka, ya yi maraba da matakin gwamnatin Koriya ta Arewa kan yiwuwar bude kofar tattaunawa da kasarsa, amma tare da kiran a yi taka tsantsan har a samu tabbaci kan matakin.

  • Amurka Za Ta Ba Wasu Kasashen Afrika Tallafin Dala Miliyan 533

    Amurka Za Ta Ba Wasu Kasashen Afrika Tallafin Dala Miliyan 533

    Mar 07, 2018 05:46

    Amurka ta alkawarta baiwa wasu kasashen Afrika dake fama da matsalar karamcin abunci sakamakon rikici ko fari, tallafin dala miliyan 533.

  • Zarif: Dole Ne Kasashen Turai Su Matsa Lamba Kan Amurka Domin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya

    Zarif: Dole Ne Kasashen Turai Su Matsa Lamba Kan Amurka Domin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya

    Mar 05, 2018 17:21

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad zarif ya bayyana cewa, dole ne kasashen turai su matsa lamba kan Amurka domin ta aiwatar da yarjejeniyar nukiliya da ak cimmawa tsakanin Iran da manyan kasashen duniya.

  • Iran Ta Gindaya Sharadi Kafin Tattaunawa Kan Shirinta Na Makamai Masu Linzami

    Iran Ta Gindaya Sharadi Kafin Tattaunawa Kan Shirinta Na Makamai Masu Linzami

    Mar 03, 2018 15:53

    Iran ta ce sharadin bude tattaunawa kan shirinta na makamai masu linzami, zai soma ne idan Amurka da Turai suka lalata makamman nukiliya da da masu cin dogon zango na Amurka da na Turai.

  • Kudurin Majalisar Dokokin Kasar Iraqi Na Iyakance Wanzuwar Sojojin Kasashen Waje A Kasar

    Kudurin Majalisar Dokokin Kasar Iraqi Na Iyakance Wanzuwar Sojojin Kasashen Waje A Kasar

    Mar 03, 2018 15:34

    Majalisar dokokin kasar Iraqi a zamanta na ranar Alhamis da ta gabata daya ga watan Maris Shekara ta 2018 ta amince da wata doka wacce ta bukaci gwamnatin kasar ta fayyace ranar ficewar sojojin kasashen waje daga kasar.

  • Sharhi: Hadarin Yaduwar Tsatsauran Ra'ayi A Cikin Kasashen Musulmi

    Sharhi: Hadarin Yaduwar Tsatsauran Ra'ayi A Cikin Kasashen Musulmi

    Mar 01, 2018 06:49

    An kammala zaman taron yini uku da aka gudanar a kasar Masar, kan samo hanyoyin yaki da tsatsauran ra'ayi da kuma dakile yaduwarsa a cikin kasashen musulmi.

  • Syria: Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 30 A Yankin Deir-Zur

    Syria: Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 30 A Yankin Deir-Zur

    Feb 28, 2018 18:54

    Kamfanin dillancin labarun Sana na kasar Syria ya ce; harin da jiragen yakin Amurka suka kai a jiya da dare a yankin Deir-Zur ya ci rayukan mutane 30.

  • Hizbullah: Amurka Ce Babban Karfe Kafa Ga Duk Wani Yunkurin Samar Da Zaman Lafiya A Syria

    Hizbullah: Amurka Ce Babban Karfe Kafa Ga Duk Wani Yunkurin Samar Da Zaman Lafiya A Syria

    Feb 27, 2018 19:27

    Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na'im Kasim ya bayyana Amurka a matsayin babban karfen kafa ga duk wani yunkurin samar da sulhu da zaman lafiya a Syria.

  • Koriya Ta Kudu Ta Bukaci Amurka Ta Sassauta Bukatunta Ga Koriya Ta Arewa

    Koriya Ta Kudu Ta Bukaci Amurka Ta Sassauta Bukatunta Ga Koriya Ta Arewa

    Feb 26, 2018 11:18

    Shugaban Koriya ta Kudu, Moon Jae-in, ya bukaci Amurka da ta sassauta bukatunta don samun tattaunawa da mahukuntan Pyongyang.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS