Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Malaman Musulunci Sun Bukaci Musulmi Da Su Yunkura Don Hana Bude Ofishin Jakadancin Amerika Qudus

    Malaman Musulunci Sun Bukaci Musulmi Da Su Yunkura Don Hana Bude Ofishin Jakadancin Amerika Qudus

    Feb 26, 2018 05:45

    Kungiyar malaman Musulunci ta International Union of Muslim Scholars (IUMS) da ke da helkwata a kasar Qatar ta bukaci al'ummar musulmi da jami'an gwamnatocin kasashen musulmi da su yunkura wajen hana yiyuwar shirin Amurka na mai da ofishin jakadancinta na HK.Isra'ila zuwa birnin Qudus.

  • Sabon Takunkumin Amurka, Shelantan Mana Yaki Ne_Koriya Ta Arewa

    Sabon Takunkumin Amurka, Shelantan Mana Yaki Ne_Koriya Ta Arewa

    Feb 25, 2018 10:51

    Koriya ta Arewa ta danganta sabon takunkumin da Amurka ta kakaba mata a matsayin shelanta yaki kan ta.

  • Nasrullah: Babban Burin Amurka Shi Ne Karya Lagon Masu Gwagwarmaya Da Zaluncinta

    Nasrullah: Babban Burin Amurka Shi Ne Karya Lagon Masu Gwagwarmaya Da Zaluncinta

    Feb 25, 2018 07:24

    Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah ya bayyana cewa; Amurka da 'yan korenta suna hankoron ganin bayan duk wani yunkuri wanda zai hana su cimma bakaken manufofinsu a kan al'ummomin yankin gabas ta tsakiya.

  • Hasan Nasrullah:Makiya Na Bayan Makarkashiya Ga Gwagwarmaya

    Hasan Nasrullah:Makiya Na Bayan Makarkashiya Ga Gwagwarmaya

    Feb 24, 2018 19:01

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lobnon ya yi ishara kan kashin da Amirka da kawanta suke sha a yankin\, inda ya ce a yau, lokaci ya yi na raba abinda muka girba, kuma mahiman nasarorin da muka samu shi ne goyon bayan gwagwarmaya a yankin.

  • Amirka Ita Ce Sanadin Rikicin Sudan Ta Kudu

    Amirka Ita Ce Sanadin Rikicin Sudan Ta Kudu

    Feb 24, 2018 19:00

    Shugaban kasar Sudan ta kudu ya bayyana cewa gwamnatin Amirka ita ce sanadin tashin hankali da rikicin kasarsa

  • Amurka : Trump, Ya Sanar Da Takunkumi Mafi Girma Kan Koriya Ta Arewa

    Amurka : Trump, Ya Sanar Da Takunkumi Mafi Girma Kan Koriya Ta Arewa

    Feb 23, 2018 16:27

    A wani lokaci nan gaba ne aka sa ran, shugaba Donald Trump na AMurka, zai sanar da takunkumin kasarsa mafi girma da ba'a taba kakaba irinsa ba kan Koriya ta Arewa.

  • Jiragen Saman Yakin Amurka Sun Kai Hari Kan Sansanin Kungiyar Al-Shabab Na Somaliya

    Jiragen Saman Yakin Amurka Sun Kai Hari Kan Sansanin Kungiyar Al-Shabab Na Somaliya

    Feb 23, 2018 05:39

    Jaragen saman yakin kasar Amurka marassa matuka ciki sun kaddamar da hare-hare kan sansanin mayakan kungiyar Al-Shabab na Somaliya, inda suka kashe 'yan ta'adda akalla hudu.

  • Araqchi: Iran Za Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya Idan Ya Zamana Babu Amfanin Da Take Samu

    Araqchi: Iran Za Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya Idan Ya Zamana Babu Amfanin Da Take Samu

    Feb 22, 2018 17:40

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewar za ta fice daga yarjejeniyar nukiliya matukar dai ya zamana ba ta amfanuwa da wani abu daga cikin abin da aka cimma sakamakon barazanar da Amurka take ci gaba da yi wa kamfanoni da cibiyoyin musayen kudade da suke son mu'amala da ita.

  • Harin Jiragen Yakin Kawancen Amirka A Deirazor Na Siriya Ya Hallaka Mutane 12

    Harin Jiragen Yakin Kawancen Amirka A Deirazor Na Siriya Ya Hallaka Mutane 12

    Feb 22, 2018 05:29

    'Yan Kasar Siriya 12 suka rasa rayukansu sanadiyar harin da jiragen kasa da kasa bisa jagorancin kasar Amirka suka kai a daren jiya Laraba yankin Hajin na Deirazor dake gabashin kasar Siriya

  • Koriya Ta Arewa Ta Soke Ganawa Da Sakataren Amurka

    Koriya Ta Arewa Ta Soke Ganawa Da Sakataren Amurka

    Feb 21, 2018 05:54

    Mahukuntan Pyongyang, sun soke wata ganawa da aka shirya wasu manyan jami'an kasar zasu yi da sakataren gwamnatin Amurka, Mike Pence, a daura da gasar Olympics ta hunturu a birnin Pyeongchang, na Koriya ta Kudu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS