Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Jagora: Al'ummar Iran Sun Kunyata Amurka, Birtaniyya Da 'Yan Amshin Shatansu

    Jagora: Al'ummar Iran Sun Kunyata Amurka, Birtaniyya Da 'Yan Amshin Shatansu

    Jan 09, 2018 11:22

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar cewa al'ummar Iran sun kunyata Amurka, Birtaniyya da sauran 'yan amshin shatansu yayin da suka fito don nuna goyon bayansu ga tsarin Musulunci da kuma yin Allah wadai da masu tada fitina.

  • Zarif: Saudiyya, Amurka Da Isra'ila Su Ne Masu Kunna Wutar Rikici A G/Tsakiya

    Zarif: Saudiyya, Amurka Da Isra'ila Su Ne Masu Kunna Wutar Rikici A G/Tsakiya

    Jan 08, 2018 11:21

    Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa Saudiyya, Amurka Da haramtacciyar kasar Isra'ila su ne suke kunna wutar fitina da rikice-rikice a yankin Gabas ta tsakiya da hanyar siyasarsu ta mulkin mallaka da suke gudanarwa.

  • Gwamnatin Masar Ta Karyata Zargin Goyon Bayan Shirin Donald Trump Na Kwace Birnin Qudus

    Gwamnatin Masar Ta Karyata Zargin Goyon Bayan Shirin Donald Trump Na Kwace Birnin Qudus

    Jan 07, 2018 19:34

    Gwamnatin Masar ta karyata rahoton da wata jaridar Amurka ta yada cewa: Masar ta nuna yardarta a fakaice da shirin shugaban kasar Amurka na shelanta birnin Qudus na Palasdinu a matsayin fadar mulkin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Zarif: Zaman Kwamitin Tsaron MDD Kan Kasar Iran,  Wani Sabon Kuskure Ne Ga Gwamnatin Amurka

    Zarif: Zaman Kwamitin Tsaron MDD Kan Kasar Iran, Wani Sabon Kuskure Ne Ga Gwamnatin Amurka

    Jan 06, 2018 06:30

    Ministan harakokin wajen jamhuriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa Zaman kwamitin tsaron MDD kan kasar Iran wani sabon kuskure ne na gwamnatin Trump.

  • Amurkawa Suna Dogon Layin Sayen Sabon Littafin Da Aka Rubuta Akan Shugaba Trump

    Amurkawa Suna Dogon Layin Sayen Sabon Littafin Da Aka Rubuta Akan Shugaba Trump

    Jan 05, 2018 18:57

    Kamfanin dillancin labaru Associated Press ya nakalto cewa; Mutane sun yi dogayen lakuka a shagunan sayar da littatafai domin su sayi littafin " Fire and Furi" wanda aka rubuta akan Trump

  • Zarif Ya Mayar Da Martani Ga Shugaba Trump Na Amurka

    Zarif Ya Mayar Da Martani Ga Shugaba Trump Na Amurka

    Jan 04, 2018 19:05

    Ministan harakokin wajen jamhoriyar musulinci ta Iran ya yi kakkausar suka a game da munaficin shugaban Amurka kan Al'ummar kasar Iran.

  • Jagora: Makiya Suna Amfani Da Kudi Da Makamai Da 'Yan Korensu Wajen Haifar Da Rikici A Iran

    Jagora: Makiya Suna Amfani Da Kudi Da Makamai Da 'Yan Korensu Wajen Haifar Da Rikici A Iran

    Jan 02, 2018 17:10

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makiya al'ummar Iran suna amfani da hanyoyi mabambanta wajen cutar da al'umma da kuma tsarin Musulunci ta kasar.

  • Rasha Ta Ce Akwai Hanun Amurka A Game Da Hatsaniyar Dake Faruwa A Iran

    Rasha Ta Ce Akwai Hanun Amurka A Game Da Hatsaniyar Dake Faruwa A Iran

    Jan 02, 2018 06:28

    Shugaban Kwamitin kasa da kasa na Rasha ya ce akwai hanun Amurka dumu-damu kan hatsaniyar dake faruwa a kasar Iran.

  • Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Bata Da Hakkin Nuna Damuwarta Kan Matsalolin Al'ummar Iran

    Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Bata Da Hakkin Nuna Damuwarta Kan Matsalolin Al'ummar Iran

    Jan 01, 2018 06:49

    Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: A watannin baya-bayan nan shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana al'ummar Iran a matsayin 'yan ta'adda, don haka a halin yanzu baya da hakkin da zai ce yana nuna damuwa kan matsalolinsu.

  • Sergey Lavrof Ya Ce Dole Ne Sojojin Amurka Su Fice Daga Kasar Siriya

    Sergey Lavrof Ya Ce Dole Ne Sojojin Amurka Su Fice Daga Kasar Siriya

    Dec 29, 2017 10:22

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Dole ne sojojin Amurka su fice daga cikin Siriya bayan kawo karshen kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS