-
Jagora:Amurka Ita Ce Kasar Da Ta Fi Barna Da Zalinci A Duniya
Dec 27, 2017 18:13A yayin gananarwa da jami'an gwamnati gami da manbobin kwamitin wa'azi na kasar Iran a wannan Laraba, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin Amurka ita ce ta fi ko wace gwamnati barna da zalinci a Duniya
-
Kasar Rasha Ta Zargi Amurka Da Ba Da Horo Ga 'Yan Ta'addan Siriya
Dec 27, 2017 05:48Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Rasha Janar Valery Gerasimov ya bayyana cewar Amurka tana ba wa 'yan ta'addan kasar Siriya horo da dabaru na sojoji a sansanin sojin Amurkan da ke yankin Al-tanf da ke kudancin kasar Siriyan.
-
Paparoma Ya Sake Yin Watsi Da Matsayar Trump Kan Birnin Kudus
Dec 25, 2017 17:11Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis ya sake jaddada matsayar fadar Vatican din na kin amincewa da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka kan birnin Kudus yana mai bayyana kafa kasashe biyu, wato Palastinu da Isra'ila a matsayin hanyar magance rikicin matsalar Palastinu.
-
Yan Majalisar Dokoki Amurka 24 Sun Bukaci Gwamnatin Trump Ta Dauki Matsayi Kan Iran
Dec 24, 2017 06:25Wakilan majalisar dokokin kasar Amurka 24 yan jam'iyyar Republican sun rubuta wasika zuwa gwamnatin shugaba Donald Trump kan abin da suka kira sabuwar yarjejeniyar Nukliyan da kasar Iran ta yi.
-
Yemen : Iran Ta Musunta Mika Wa 'Yan Houthi Makamai
Dec 20, 2017 11:19Jamhuriya Musulinci ta Iran ta musanta zargin cewa tana mika wa 'yan gwagwarmaya na Houthi a Yemen makaman yaki.
-
Rasha Da China Sun Kalubalanci Tsarin Tsaron Amurka
Dec 19, 2017 11:05Kasashen Rasha da China sun kalubalanci tsarin tsaron Amurka da shugaba Trump ya gabatar a Jiya Litini, wanda ya ce kasashen biyu na a matsayin babban abun damuwarsa.
-
Shugaban Somaliya Yayi Alkawarin Daukan Matakai Bayan Da Amurka Ta Janye Taimako Ga Sojojin Kasr
Dec 19, 2017 05:35Shugaban kasar Somaliya, Mohamed Abdullahi Mohamed, ya bayyana cewar zai yi dukkanin iyakacin kokarinsa wajen biyan albashi da samar wa sojojin kasar sauran kayayyakin aikin da suke bukata sakamakon janye irin taimako da goyon bayan da Amurka take ba wa sojojin Somaliyan.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hawa Kujerar Nakin Da Amurka Ta Yi Kan Qudus
Dec 19, 2017 05:35Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da hawa kujerar nakin da Amurka ta yi dangane da kudurin Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniay da ya bukaci Amurkan da ta janye sanarwar da ta yi na amincewa da birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Babban Sakataren MDD Ya Maida Martani Ga Kafafen Yada Labaran Amurka Dangane Da Shirin Nukliyar Kasar Iran
Dec 18, 2017 19:12Babban saktaren Majalisar dinkin duniya Antonio Guteres ya musanta labaran da kafafen yada labaran Amurka suka yada na cewa Iran ta sabawa kudurin MDD na 2231 kan shirin Nukliyar kasar.
-
Burujardi: Ko Babu Amurka Iran Tana Amfana Da Yerjejenar Shirin Nukliyarta Da Kasashen Duniya
Dec 16, 2017 06:24Shugaban kwamitin tsaron kasa a majalisar dokokin kasar Iran ya ce Iran tana amfana da yerjejeniyar da ta cimma da manyan kasashen duniya kan shirinta na makamashin nukliya duk tare da adawar da Amurka take nunawa.