Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Martanin Duniya Kan Matakin Trump Na Ayyana Qudus Babban Birnin Isra'ila

    Martanin Duniya Kan Matakin Trump Na Ayyana Qudus Babban Birnin Isra'ila

    Dec 07, 2017 06:03

    Matakin shugaban Amurka Donald Trump na ayyana Qudus a hukumance babban birnin yahudawan mamaya na Isra'ila na ci gaba da shan suka daga kasashen duniya, in banda mahukuntan yahudawan da suka bayyana matakin a mastayin wani babban abun tarihi.

  • Shugaban Kasar Amurka Ya Sanar Da Qudus A Matsayin Fadar Mulkin Gwamnatin H.K.Isra'ila

    Shugaban Kasar Amurka Ya Sanar Da Qudus A Matsayin Fadar Mulkin Gwamnatin H.K.Isra'ila

    Dec 06, 2017 19:06

    Shugaban kasar Amurka ya yi furuci da kasancewar birnin Qudus a matsayin fadar mulkin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Trump Ya Shaidawa Abbas Cewa Zai Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka A Isra'ila Zuwa Qudus

    Trump Ya Shaidawa Abbas Cewa Zai Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka A Isra'ila Zuwa Qudus

    Dec 05, 2017 16:20

    A yayin da duniyar musulmi ke ci gaba da nuna damuwa dangane da shirin Amurka na mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus , Shugaba Donald Trump na Amurka ya shaidawa shugaban Palasdinawa Mahmoud Abass anniyarsa ta daga ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv Zuwa birnin Qudus.

  • Matsayin Qudus : Trump Ya Kira Abass Ta Wayar Tarho

    Matsayin Qudus : Trump Ya Kira Abass Ta Wayar Tarho

    Dec 05, 2017 16:05

    A yayin da duniyar musulmi ke ci gaba da nuna damuwa dangane da shirin Amurka na mayar da brinin Qudus fadar gwamnatin yahudawan mamaya na Is'raila, Shugaba Donald Trump ya kira shugaban Palastinawa Mahmoud Abass ta wayar tarho.

  • Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Yiyuwar Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar

    Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Yiyuwar Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar

    Dec 05, 2017 11:03

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta kirayi 'yan kasar da kada su daga hankulansu dangane da sanarwar da ofisoshin jakadancin Amurka da Birtaniyya suka fitar na yiyuwar kai harin ta'addancin babban birnin kasar, Abuja da kuma wasu jihohi shida na kasar.

  • Nijar Ta Ba Wa Amurka Damar Amfani Da Jiragen Yakinsu Marasa Matuka A Kasar

    Nijar Ta Ba Wa Amurka Damar Amfani Da Jiragen Yakinsu Marasa Matuka A Kasar

    Dec 03, 2017 11:19

    Rahotanni sun bayyana cewar gwamnatin Nijar ta ba wa sojojin Amurka damar fara tayar da jiragen yakinsu marasa matuka daga birnin Yamai, babban birnin kasar don amfani da su a kasar da ma wajen kasar.

  • Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Duniya kan Bakin Haure Da 'yan Gudun Hijira

    Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Duniya kan Bakin Haure Da 'yan Gudun Hijira

    Dec 03, 2017 05:51

    Amurka ta sanar da shirinta na janyewa daga yarjejeniyar duniya kan batutuwan da suka shafi bakin haure da 'yan gudun hijira.

  • Al-Houti: Al'ummar Yemen Ba Za Su Taba Mika Kai Ga Amurka Da Isra'ila Ba

    Al-Houti: Al'ummar Yemen Ba Za Su Taba Mika Kai Ga Amurka Da Isra'ila Ba

    Nov 30, 2017 15:50

    Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Abdulmalik Al-Houthi ya bayyana cewar al'ummar Yemen ba za su taba mika wuya ga Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila ba, kamar yadda kuma ya ja kunnen gwamnatin Saudiyya dangane da ci gaba da killace kasar Yemen din da take yi.

  • Dakarun Sa Kan Iraki: Bayan Daesh, Dole Ne Amurkawa Su Bar Kasar Iraki

    Dakarun Sa Kan Iraki: Bayan Daesh, Dole Ne Amurkawa Su Bar Kasar Iraki

    Nov 30, 2017 15:49

    Babban kwamandan dakarun sa kai na kasar Iraki da aka fi sani da Hashd al-Sha’abi, Hadi al-Ameri, ya bayyana cewar bayan kawo karshen kungiyar ta'addancin nan ta Daesh, wajibi ne sojojin Amurka su fice daga kasar Irakin.

  • Iran: Amurka Tana Cikin Dimuwar Shan Kashin Da Kungiyar Daesh Ta Yi Ne A G/Tsakiya

    Iran: Amurka Tana Cikin Dimuwar Shan Kashin Da Kungiyar Daesh Ta Yi Ne A G/Tsakiya

    Nov 30, 2017 15:49

    Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana cewar cewa Amurka ko dai da gangan take rufe ido kan hakikanin fada da ta'addanci da Iran take yi ko kuma dai tana cikin dimuwa ne dangane da irin kashin da kungiyar Daesh ta sha a yankin Gabas ta tsakiya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS