Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Iran : Babu Zancen Sake Tattauna Yarjejeniyar Nukiliya_Salehi

    Iran : Babu Zancen Sake Tattauna Yarjejeniyar Nukiliya_Salehi

    Oct 06, 2017 11:02

    Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta Iran, Ali Akbar Salehi, ya bayyana cewa, ba za a sake cimma wata sasantawa game da yarjejeniyar nukiliyar kasar da aka cimma tsakanin manyan kasashen duniya.

  • Sudan Ta Katse Hulda Da Koriya Ta Arewa

    Sudan Ta Katse Hulda Da Koriya Ta Arewa

    Oct 06, 2017 08:22

    Kasar Sudan ta katse duk wata hulda da Koriya ta Arewa, a wani abu da ake ma kallon cika sharudan da AMurka ta guidaya mata ne kafin a dage mata katunkumi.

  • Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Amurka 3 A Yankin Kudu Maso Yammacin Kasar Niger

    Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Amurka 3 A Yankin Kudu Maso Yammacin Kasar Niger

    Oct 05, 2017 07:29

    Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kan tawagar sojojin Amurka da suke yankin kudu maso yammacin Jamhuriyar Niger kusa da kan iyaka da kasar Mali, inda suka kashe sojojin Amurka uku tare da jikkata wasu biyu na daban.

  • Ministan Wajen Amurka Ya Ce Trump Dakiki Ne, To Sai Dai Ba Zai Yi Murabus Ba

    Ministan Wajen Amurka Ya Ce Trump Dakiki Ne, To Sai Dai Ba Zai Yi Murabus Ba

    Oct 04, 2017 17:23

    Ministan harkokin wajen kasar Amurka Rex Tillerson ya bayyana cewar zai ci gaba da zama a wannan matsayi nasa matukar dai yana da wani amfani a cikin gwamnatin, yana mai tabbatar da rahoton da ke cewa ya kira shugaba Trump din a matsayin dakiki.

  • Kungiyar Da'esh Ta Dau Alhakin Kai Harin Las Vegas

    Kungiyar Da'esh Ta Dau Alhakin Kai Harin Las Vegas

    Oct 02, 2017 16:18

    Kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ko (IS) ta dau alhakin harin bindiga da kawo yanzu ya hallaka mutane 58 a wani wajen rawa a birnin Las Vegas na Amurka.

  • Akalla Mutane 50 Sun Mutu Sakamakon Musayen Wuta A Las Vegas Na Amurka

    Akalla Mutane 50 Sun Mutu Sakamakon Musayen Wuta A Las Vegas Na Amurka

    Oct 02, 2017 11:23

    Jami'an 'yan sandan kasar Amurka sun bayyana cewar alal akalla mutane 50 sun mutu kana wasu sama da 100 kuma sun sami raunuka sakamakon musayen wuta da ya faru a birnin Las Vegas na jihar Nevada na Amurka.

  • Duniya Na Goyon-bayan Dunkulewar Iraki A Matsayin Kasa Guda

    Duniya Na Goyon-bayan Dunkulewar Iraki A Matsayin Kasa Guda

    Sep 30, 2017 05:38

    Kasashen duniya na ci gaba da goyan bayan dunkulewar Iraki a matsayin kasa daya, bayan da Kurdawan aksar suka kada kuri'ar raba gardama, a wani yunkuri na neman 'yancin kan yankin Kurdistan.

  • Zarif: Iran Za Ta Iya Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliya Idan Amurka Ta Fice

    Zarif: Iran Za Ta Iya Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliya Idan Amurka Ta Fice

    Sep 29, 2017 11:13

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran za ta iya ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya a shekara ta 2015 matukar dai Amurka ta fice daga yarjejeniyar.

  • Takunkumin Amurka Ya Gurgunta Sudan_Al-Bashir

    Takunkumin Amurka Ya Gurgunta Sudan_Al-Bashir

    Sep 28, 2017 15:38

    Shugaban kasar Sudan Omar Al-Bashin ya kalubalanci takunkumin tsawan shekaru da Amurka ta kakabawa kasarsa.

  • Rawlings Ya Bukaci Trump Da Ya Kawo Karshen Kugen Yakin Da Yake Kadawa Kan Koriya Ta Arewa

    Rawlings Ya Bukaci Trump Da Ya Kawo Karshen Kugen Yakin Da Yake Kadawa Kan Koriya Ta Arewa

    Sep 27, 2017 16:33

    Tsohon shugaban kasar Ghana Jerry Rawlings ya kirayi shugaban kasar Amurka Donald Trump da ya kawo karshen barazanar da yake yi na kai hari kasar Koriya ta Arewa yana mai cewa wajibi ne yayi hakuri da yanayin siyasar shugaban Koriya ta Arewan kamar yadda duniya ta yi hakuri da yadda yake gudanar da mulkinsa shi ma.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS