Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Gwamnatin Venezuela Ta zargi Amurka Da Shishigi Cikin Lamurran Cikin Gida Na Kasar

    Gwamnatin Venezuela Ta zargi Amurka Da Shishigi Cikin Lamurran Cikin Gida Na Kasar

    Sep 27, 2017 12:36

    Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Jorge Arasasa ya nuna rashin amincewarsa ga jawaban shugaban kasar Amurka da kuma Priministan kasar Espania a jiya Talata, ya kuma kara da cewa jawaban nasu shishigi ne a cikin lamurran cikin gida na kasar.

  • Kasar Venezuala Ta Zargi Wasu Shugabannin Latin Amurka Da Bin Umurnin Kasar Amurka

    Kasar Venezuala Ta Zargi Wasu Shugabannin Latin Amurka Da Bin Umurnin Kasar Amurka

    Sep 27, 2017 03:02

    Ministan aikin gona a kasar Venezuala ya bayyana cewa: Shugaban kasar Amurka ne ke juya akalar wasu shugabannin kasashen latin Amurka.

  • Zaben Kurdistan Zai Kara Dagula Al'amuran Tsaro_Amurka

    Zaben Kurdistan Zai Kara Dagula Al'amuran Tsaro_Amurka

    Sep 26, 2017 06:42

    Amurka ta sanar da cewa ta ji takaici sosai akan zaben raba gardama ballewar yankin Kurdawan Iraki, tare da cewa hakan zai kara dagula al'amuran tsaro da wahalhalu a yankin.

  • Chadi Ta Ji Mamakin Haramtawa 'Yan Kasarta Zuwa Amurka

    Chadi Ta Ji Mamakin Haramtawa 'Yan Kasarta Zuwa Amurka

    Sep 26, 2017 06:33

    Gwamnatin Chadi ta ce ta ji mamaki matuka da kuma rashin sanin dalilin sanya ta a cikin jerin kasashen da matakin shugaba Donald Trump na hana baki shiga Amurka ya shafa.

  • Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Ce: Shugaba Ruhani Ya Fayyace Siyasar Iran A MDD

    Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Ce: Shugaba Ruhani Ya Fayyace Siyasar Iran A MDD

    Sep 25, 2017 19:36

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Jawabin shugaban kasar Iran a zaman taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 72 a birnin New York na kasar Amurka ya fito da hakikanin fuskar siyasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yankin gabas ta tsakiya dama duniya baki daya.

  • Jiragen Yakin Amurka Sun Kai Hari  Libiya

    Jiragen Yakin Amurka Sun Kai Hari Libiya

    Sep 25, 2017 05:44

    Babbban komandan dakarun Amurka a Afirka ya sanar da kai hari ta sama kan 'yan ta'adda a kasar Libiya

  • Shugaba Ruhani: Tattaunawa Da Amurka Bata Lokaci Ne Kawai

    Shugaba Ruhani: Tattaunawa Da Amurka Bata Lokaci Ne Kawai

    Sep 21, 2017 05:45

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya kore yiyuwar tattaunawa da Amurka yana mai cewa tattaunawa da ita bata lokaci ne kawai don kuwa ba ta aiwatar da yarjejeniyar da aka cimma da ita.

  • MDD : Trump Ya yi Barazana wa Koriya Ta Arewa da Iran

    MDD : Trump Ya yi Barazana wa Koriya Ta Arewa da Iran

    Sep 20, 2017 05:51

    Shugaba Donald Trump na Amurka ya yi wa kasashen Koriya ta Arewa da Iran barazana.

  • Sudan Tana Son Amurka Ta Cire Mata Takunkumi

    Sudan Tana Son Amurka Ta Cire Mata Takunkumi

    Sep 19, 2017 12:24

    Shugaban Kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ne ya bayyana bukatar ganin Amurkan ta daukewa kasarsa takunkumi a yayin ganawa da kafafen wats labarun Amurka.

  • Sudan Ta Bukaci Amurka Ta Dage Takunkumin Da Ta Kakaba Mata

    Sudan Ta Bukaci Amurka Ta Dage Takunkumin Da Ta Kakaba Mata

    Sep 19, 2017 09:13

    Shugaban kasar sudan ya bukaci mahukuntan Amurka da su dage takunkumin da suka kakabawa kasar sa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS