Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Faransa : Yarjejeniyar Nukiliya Iran, Misali Ne Na Hana Yaduwar Makaman Nukiliya

    Faransa : Yarjejeniyar Nukiliya Iran, Misali Ne Na Hana Yaduwar Makaman Nukiliya

    Sep 18, 2017 14:42

    Kasar Faransa ta bakin ministan harkokin wajenta ta ce yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da Iran, misali ne mai kyawo da zai hana yaduwar makaman nukiliya.

  • MDD Ta Bada Taimakon Dala Miliyan 10 Ga wadanda Guguwar Irma Ta Rutsa Da Su.

    MDD Ta Bada Taimakon Dala Miliyan 10 Ga wadanda Guguwar Irma Ta Rutsa Da Su.

    Sep 18, 2017 12:17

    Jami'i mai kula da ayyukan agaji da ceto na Majalisar Dinkin Duniya Mark Lowcock Ya ce za a yi amfani da kudaden ne domin sayan kayan abinci da kiwon lafiya.

  • Koriya Ta Arewa Na Daf Da Mallakar Makamin Nukiliya

    Koriya Ta Arewa Na Daf Da Mallakar Makamin Nukiliya

    Sep 16, 2017 05:44

    Shugaba Kim Jong-Un, na Koriya ta Arewa ya ce kasarsa na daf da mallakar makamin nukiliya, wannan kuwa duk da jerin takunkuman da kasashen duniya ke kakaba ma kasar ta sa.

  • A Cikin Shirin Korar Baki: Amurka Zata Dakatar Da Bada Wasu Nau'in Visa A Wasu Kasashe

    A Cikin Shirin Korar Baki: Amurka Zata Dakatar Da Bada Wasu Nau'in Visa A Wasu Kasashe

    Sep 14, 2017 05:29

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta dakatar da bada wasu nau'in Visa ga wasu kasashe daga jiya Laraba a cikin shirin gwamnatin Donal Trump na korar baki daga kasar.

  • MDD Ta Kakabawa Koriya Ta Arewa Sabbin Takunkumai

    MDD Ta Kakabawa Koriya Ta Arewa Sabbin Takunkumai

    Sep 12, 2017 05:50

    Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da gagarimin rinjaye da kudirin Amurka na tsananta wasu jerin sabbin takunkumai kan Koriya Ta Arewa bisa gwajin makamin nukiliyarta na baya baya nan.

  • Dan Majalisar Amurka John McCain Ya yi Wa KoreaTa Arewa Barazanar Shafe Ta Daga Doron Kasa

    Dan Majalisar Amurka John McCain Ya yi Wa KoreaTa Arewa Barazanar Shafe Ta Daga Doron Kasa

    Sep 11, 2017 07:23

    John McCain wanda shi ne shugaban kwamitin Tsaro a majalisar dokokin Amurkan ya ce; Matukar Korea ta kai wa Amurka ko kawayenta hari,to za a shafe ta daga doron kasa.

  • Amurka Ta Bukaci A Kada Kuri'ar Kakabawa Koriya Ta Arewa Sabbin Takunkumi

    Amurka Ta Bukaci A Kada Kuri'ar Kakabawa Koriya Ta Arewa Sabbin Takunkumi

    Sep 09, 2017 05:44

    Amurka, a hukumance, ta bukaci a gudanar da zaman Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya don kada kuri'a kan daftarin kudurin da ta gabatar don kakabawa Koriya ta Arewa sabbin takunkumi saboda gwajin makaman nukiliya da ta yi kwanakin baya.

  • Tunusiya Ta Karyata Labarin Cewa Akwai Sansanin Sojin Amurka A Cikin Kasarta

    Tunusiya Ta Karyata Labarin Cewa Akwai Sansanin Sojin Amurka A Cikin Kasarta

    Sep 08, 2017 06:39

    Ministan tsaron Tunusiya ya karyata labarin cewa: Kasar Amurka ta kafa sansanin sojinta a cikin kasar Tunusiya.

  • Jiragen Yakin Kawancen Amurka Sun Kashe Mutane 14 A Garin Rakka

    Jiragen Yakin Kawancen Amurka Sun Kashe Mutane 14 A Garin Rakka

    Sep 03, 2017 18:55

    Masu rajin kare hakin bil-adama na kasar Siriya sun bayyana cewa harin da jiragen yakin kawancen Amurka suka kai garin Rakka ya kashe fararen hula 14.

  • Rasha Ta Zargi Amurka Da Keta Tsarin Diflomasiyya

    Rasha Ta Zargi Amurka Da Keta Tsarin Diflomasiyya

    Sep 03, 2017 06:32

    Kasar Rasha ta zargi Amurka da keta kariya diflomasiyya ta hanyar kai samame a ginin tawagar kasuwancinta a birnin Washington.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS