Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Rasha Ta Ja Kunnen Amurka Dangane Da Siyasar Kiyayya Da Take Nuna Mata

    Rasha Ta Ja Kunnen Amurka Dangane Da Siyasar Kiyayya Da Take Nuna Mata

    Sep 02, 2017 10:54

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewar kasar Rasha za ta mayar da kakkausan martani ga matakan nuna kiyayya da Amurka take dauka a kan kasarsa a daidai lokacin da kai ruwa ranar da kasashe biyu suke yi ke ci gaba da kamari.

  • Ayatullah Shahrudi: Kungiyar Da'esh Makamin Yakar Musulmi Ne A Hannun Amurka.

    Ayatullah Shahrudi: Kungiyar Da'esh Makamin Yakar Musulmi Ne A Hannun Amurka.

    Sep 01, 2017 19:19

    Shugaban majalisar fayyace maslahar musulunci ta Iran Ayatullah Mahumud Hashimi Shahrudi ya ci gaba da cewa Amurkan tana amfani da kungiyar 'yan ta'addar ta Da'esh ne domin kawar da yunkurin musulunci.

  • Koriya Ta Arewa Za Ta Ci Gaba Da Harba Makamai Masu Linzami

    Koriya Ta Arewa Za Ta Ci Gaba Da Harba Makamai Masu Linzami

    Aug 30, 2017 15:02

    Shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-Un ya sha alwashin ci gaba da harba makamai masu linzami ta kan Japon, tare da jadadda cewa harbin na ranar Talata data gabata tsomin tabi ne.

  • Hukuncin Daurin Shekaru 16 Kan Wani Da Ya Kai Wa Musulmi Hari A Amurka

    Hukuncin Daurin Shekaru 16 Kan Wani Da Ya Kai Wa Musulmi Hari A Amurka

    Aug 29, 2017 12:07

    Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.

  • Iran : Martanin Janar Firouzabadi Ga Nikki Haley

    Iran : Martanin Janar Firouzabadi Ga Nikki Haley

    Aug 28, 2017 05:50

    Babban hafson sojin Iran, Janar Firouzabadi ya bayyana cewa babu wata hukuma a yankin ko kuma daga wata kasa ta ketare ko da ta soji ce, da take da hurimin ziyartar cibiyoyin soji na kasar ta Iran, ba tare da amuncewar jagoran juyin juya halin musulinci na kasar ba.

  • Amurka Tana Takuruwa Hukumar IAEA Kan Ta Binciki Rumbunan Ajiye Makaman Kasar Iran

    Amurka Tana Takuruwa Hukumar IAEA Kan Ta Binciki Rumbunan Ajiye Makaman Kasar Iran

    Aug 26, 2017 12:48

    Gwamnatin kasar amurka tana kokarin takuwara hukumar IAEA mai sanya ido akan lamuran da suka shafi makaman nukliya a duniya na ta bukaci binciken rumbunan ajiye makaman kasar Iran.

  • Shugaban Venezuela Ya Jaddada Wajibcin Kara Karfin Kariyar Kasar Don Fuskantar Barazanar Amurka

    Shugaban Venezuela Ya Jaddada Wajibcin Kara Karfin Kariyar Kasar Don Fuskantar Barazanar Amurka

    Aug 25, 2017 16:36

    Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bukaci kwamandojin sojin kasar da su kara himma wajen kara karfin kare kai da kasar take da shi don fuskantar barazanar wuce gona da irin Amurka.

  • Afganistan Ta Yi Maraba Da Shirin Girke Sojojin Amurka

    Afganistan Ta Yi Maraba Da Shirin Girke Sojojin Amurka

    Aug 22, 2017 10:57

    Fadar shugaban kasa a Afganistan ta yi maraba da matakin shugaba Donald Trump na girke sojojin Amurka a kasar.

  • Siriya : Fararen Hula Na Cikin Tsaka Mai Wuya A Raqa

    Siriya : Fararen Hula Na Cikin Tsaka Mai Wuya A Raqa

    Aug 22, 2017 10:56

    Sama da fararen hula arba'in ne ciki har da yara suka gamu da ajalinsu a ci gaba da hare-haren sama da kawancen da Amurka ke kaiwa a birnin Raqa na Siriya.

  • Amurka Ta Dakatar Da Iznin Bada Visa Na Dan Lokaci A Rasha

    Amurka Ta Dakatar Da Iznin Bada Visa Na Dan Lokaci A Rasha

    Aug 21, 2017 11:16

    Mahukuntan Washington sun sanar da dakatar da iznin bada takardar visa na wani dan lokaci a Rasha daga ranar Laraba mai zuwa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS