Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Zanga-zangar Kyammar Wariyar Launin Fata A Amurka

    Zanga-zangar Kyammar Wariyar Launin Fata A Amurka

    Aug 20, 2017 11:15

    Rahotanni daga Amurka na cewa dubbun dubatar mutane ne suka halarci wata gagarimar zangar-zangar kyammar launin fata a birnin Boston.

  • Antonio Guterres Ya Yi Suka Kan Barazanar Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Kasar Venezuala

    Antonio Guterres Ya Yi Suka Kan Barazanar Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Kasar Venezuala

    Aug 17, 2017 19:00

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana fatansa na ganin gwamnatin Venezuala da 'yan adawar kasar sun sulhunta tsakaninsu ta hanyar tattaunawa tare da yin kakkausar suka kan duk wata barazanar tsoma bakin kasashen waje a harkokin cikin gidan kasar ta Venezuala.

  • Rasha Ta Zargi Kasashen Amurka Da Birtaniya Da Taimakawa 'Yan Ta'addan Kasar Siriya

    Rasha Ta Zargi Kasashen Amurka Da Birtaniya Da Taimakawa 'Yan Ta'addan Kasar Siriya

    Aug 17, 2017 18:59

    Kasar Rasha ta bukaci gudanar da binciken kasa da kasa kan zargin cewa kasashen Amurka da Birtaniya ne suke mallakawa 'yan ta'addan kasar Siriya makamai masu guba.

  • An Halaka Wani Sojan Amurka A Afganistan

    An Halaka Wani Sojan Amurka A Afganistan

    Aug 17, 2017 08:59

    Rundinar sojin Amurka a Afgnistan ta ce an kashe wani sajan ta a yakin da take da kungiyar 'yan ta'adda ta IS a yankin.

  • Donald Trump: Shugaban Koriya Ta Arewa Mutum Ne Mai Hikima

    Donald Trump: Shugaban Koriya Ta Arewa Mutum Ne Mai Hikima

    Aug 17, 2017 06:45

    Bayan kwashe tsawon watanni ana cacar baki da ma barazanar kai wa juna hari da manyan makamai a tsakanin gwamnatin Amurka da kuma Koriya ta arewa, shugaban kasar ta Amurka ya fito ya jinjina wa shugaban kasar Koriya ta arewa, tare da bayyana shi mutum mai hikima, sakamakon dakatar da harba makamai masu linzami da kasarsa ta shirya yi a kusa da tsibirin Guam.

  • Siriya Ta Zargi Amurka Da Kawayenta Da Taimakon 'Yan Ta'addan Kasar Da Muggan Makamai

    Siriya Ta Zargi Amurka Da Kawayenta Da Taimakon 'Yan Ta'addan Kasar Da Muggan Makamai

    Aug 17, 2017 05:37

    Kasar Siriya ta bayyana cewar Amurka, Birtaniyya da kawayensu suna goyon bayan 'yan ta'addan da suke yaki a kasar ta hanyar taimaka musu da sinadarori masu guba bugu da kari kan nau'oi daban-daban na makamai.

  • MDD Ta Bayyana Aniyarta Na Magance Rikicin Koriya Da Ya Kunno Kai

    MDD Ta Bayyana Aniyarta Na Magance Rikicin Koriya Da Ya Kunno Kai

    Aug 17, 2017 05:37

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana cewar rikicin da a halin yanzu ya kunno kai a tsibirin Koriya wani rikici ne maras tamka tsawon shekarun da suka gabata, don haka MDD a shirye take ta shigo don magance rikicin.

  • Majalisar Iran Ta Amince Da Kudurin Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka

    Majalisar Iran Ta Amince Da Kudurin Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka

    Aug 13, 2017 17:04

    'Yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran gaba dayansu sun amince da wani kuduri na mayar da martani ga sabbin takunkumin da Amurka ta sanya wa Iran, bugu da kari kan kara kasafin kudin kera makamai masu linzami da dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar suke kerawa don kare kasar daga duk wata barazana ta makiya.

  • Ellison: Trump Ya Yi Shiru kan Harin da Aka Kaiwa Musulmi A Minnesota

    Ellison: Trump Ya Yi Shiru kan Harin da Aka Kaiwa Musulmi A Minnesota

    Aug 13, 2017 13:45

    Dan majalisar dokokin kasar Amurka musulmi daga jahar Minnesota ya yi suka kan yadda Trump ya yi gum da bakinsa dangane da harin da aka kai wa cibiya da masallacin musulmi.

  • Kasar Venezuela Ta Maida Martani Ga Barazanar Donald Trump

    Kasar Venezuela Ta Maida Martani Ga Barazanar Donald Trump

    Aug 12, 2017 09:19

    Ma'aikatun tsaro da na harkokin wajen kasar Venezuela sun yi Allah wadai da barazanar da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi wa kasarsu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS