-
Rasha Ta Damu Kan Rikicin Amurka Da Koriya Ta Arewa
Aug 11, 2017 15:07Kasar Rasha ta ce ta damu sosai akan rikicin kasashen Amurka da Koriya ta Arewa, wanda ta ce akwai barazana ta yin amfani da karfi sosai a cikin rikicin.
-
Trump: Koriya Ta Arewa Za Ta Fuskanci Matsananci Fushi Daga Amurka
Aug 09, 2017 16:38Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar cewa, idan Koriya ta arewa ta ci gab ada yin barazana a kan Amurka, to tabbas za ta fuskanci fushi da wuta daga Amurka, da duniya bata taba ganin irinsu.
-
Siriya : Kawacen Da Amurka Ke Jagoranta Ya Kashe Fararen Hula 29 A Raqa
Aug 09, 2017 06:33Hare haren da kawancen kasa da kasa da Amurka ke jagoranta kan yaki da kungiyar IS na ci gaba da ritsawa da fararen hula a Siriya.
-
Ana Gudanar Da Bukukuwan Cika Sshekaru 72 Da Harin Nukiliya A Japan
Aug 06, 2017 10:08Rahotanni daga kasar Japan na nuni da cewa ana ci gaba da bukukuwan cika shekaru 72 da Amurka ta kai hari da makamin nukiliya a garin Hiroshima na kasar wanda shi ne karon farko da aka yi amfani da wannan makamin.
-
Musulma Ta Tsaya Takarar Neman Kejarar Majalisar Dattijan Amurka
Aug 03, 2017 17:28A karon farko wata musulma ta tsaya takarar neman kujerar asanata a kasar Amurka daga jahar Arizona.
-
Bukatar Jamus Ga Tarayyar Turai Na Ta Dauki Mataki A Kan Amurka
Aug 02, 2017 07:52Ministan harkokin tattalin arziki na kasar Jamus ta bayyana cewa takunkuman tattalin arzikin da Amurka ta dorawa kasar Rasha basa bisa ka'ida sun kuma sabawa dokokin kasa da kasa, ta kuma bukaci tarayyar Turai ta dauki mataki na maida martani kan Amurkan.
-
Jamus Ta Yi Kakkausar Suka Kan Sabbin Takunkuman Amurka A Kan Rasha
Aug 01, 2017 07:28Gwamnatin kasar Jamus ta yi kakkausar suka dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta dora wa kasar Rasha, tare da bayyana hakan da cewa ya sabawa ka'ida.
-
Jagoran Juyi: Aikin Haji Dama Ce Ta Daukar Mataki Akan Masallacin Kudus.
Jul 30, 2017 18:58Ayatullahi Sayyid Ali Khamnei da ya gana da jami'an hukumar alhazai ta Iran ya kara da cewa;A yayin aikin haji ne al'umar musulmi za su dauki matakin da ya dace akan halin da masallacin kudus ya ke ciki.
-
Trump : Ban Lamunta Da Yadda China Ba Ta Tsawatawa Koriya Ta Arewa Ba
Jul 30, 2017 06:20Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce ba zai lamunta ko kadan ba da yadda kasar China bata daukar wani ba mataki ba kan Koriya ta Arewa.
-
Larijani: Iran Ta Riga Ta Shirya Fuskantar Duk Wani Takunkumi Na Amurka
Jul 28, 2017 04:10Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Ali Larijani ya sheda cewa, tuni Iran ta shirya fuskantar duk wasu sabbin takunkumai na sabuwar gwamnatin Amurka.