-
Majalisar Dattijan Amurka Ta Amince Da Kakaba Takunkumi A Kan Rasha
Jul 28, 2017 04:09Majalisar dattijan kasar Amurka ta amince da kakaba sabbin takunkumai a kan Rasha, bisa zargin cewa Rasha ta yi kutse a cikin harkokin zaben shugaban kasa da aka gudanar a kasar Amurka a cikin shekarar da ta gabata.
-
Ruhani: Ko Shakka Babu Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka
Jul 27, 2017 05:28Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi watsi da amincewar da majalisar Amurka ta yi ga wani daftarin doka da za ta kara kakabawa kasar Iran sabbin takunkumi yana mai cewa ko shakka babu wannan mataki na Amurka ba zai tafi haka ba tare da mayar masa da martani ba.
-
EU Ta Damu Kan Kakabawa Rasha Takunkumi
Jul 26, 2017 15:51Kungiyar tarayya turai ta nuna damuwa akan sabbin takunkumin da Amurka ta kakabawa kasar Rasha.
-
The Guardian: Trump Ya Kama Hanyar Rusa Kasar Amurka
Jul 21, 2017 06:31Jaridar Guardian ta kasar Birtaniya ta watsa wani sharhi a shafinta na yanar gizo da ke cewa, shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kama hanyar rusa kasar.
-
Iran: Amurka Tana Wasa Da Hankulan Al'ummomin Duniya Kan Batun Ta'addanci
Jul 21, 2017 06:31Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana rahoton da Amurka ta fitar kan abin da take kira bita kan ayyukan ta'addanci a duniya da cewa, rahoton cike yake da tuka da warwara.
-
Komitin Hadin Guiwa Na Aiwatar Da Yejejeniyar Nukliyar Iran Da Kasashen Duniya Zai Dara Taro A Geneva.
Jul 21, 2017 05:05A dai-dai likacinda yerjejenuyar Makamashin Nukliar Kasar ta zaman lafiya Iran tare da Manya manya kasashen duniya 5+1 take cika shekaru biyu, za'a gudanar da taron komitin aiwatar da yerjejeniyar karo na 8, wanda zai sami halattan ita Iran, sauran kasashen shidda da kuma tarayar turai a birnin Vienna a yau Jumma'a.
-
Amurka Na Adawa Da Wakilcin DR Congo A Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama
Jul 20, 2017 16:06Amurka ta caccaki kasashen Afrika dake goyan bayan baiwa kasar Jamhuriya Demukuraddiyar Congo wakilci a kwamitin kare hakkin bil adama.
-
Martanin Iran Kan Sabbin Takukuman Amurka
Jul 19, 2017 15:06Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta dora ma wasu kamfanoninta da kuma wasu jami'an kasar, dangane da shirin Iran na kera makamai masu linzami na ballastic.
-
Iran: Amurka Ce Ke Jawo Rashin Tsaro A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jul 19, 2017 11:08Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ya kara da cewa; Amurka tana kallon siyasar cin gashin kai da Iran ta ke da shi a matsayin barazana ga siyasarta ta tsoma baki a harkokin gabas ta tsakiya.
-
Jaridar Ahad Ta Ce: Al'ummar Sudan Suna Ci Gaba Da Fuskantar Siyasar Yaudarar Saudiyya
Jul 19, 2017 06:38Mahukuntan Saudiyya sun jaddada cewa: Dole ne 'yan kasar Sudan kimanin 50,000 mazauna Saudiyya su hanzarta ficewa daga kasar kafin wa'adin da aka diba musu.