-
Iran Ta Jaddada Cewa Sabon Takunkumin Da Amurka Ta Kakaba Mata Baya Da Wani Kima
Jul 19, 2017 06:36Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da matakin da gwamnatin Amurka ta dauka na sake kakaba takunkumi kan wasu jami'an kasar Iran.
-
Amurka : Trump Ya Ce Zai Kakabawa Iran Wasu Takunkumai
Jul 18, 2017 05:48Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce yana tunanin kakabawa Iran wasu sabbin jerin takunkumi kan shirin makamanta masu linzami da ma ayyukan a yankin gabas ta tsakiya.
-
Zarif:Amurka Ta Yiwa Yarjejjeniyar Nukiyar Iran Rikon Sakainar Kashi
Jul 16, 2017 18:49Ministan Harakokin Wajen Jumhoriyar Musulinci ta iran ya ce magabatan Amurka sun yi yarjejjeniyar da Iran ta Cimma da kasashen Duniya kan shirin nukiyarta na zaman lafiya rikon sakainar kashi.
-
Iran Ta Ja Hankalin Amurka Kan Ta Dauki Darasi Kan Kurakurenta
Jul 16, 2017 12:52Bahram Qasemi kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar muslunci ta Iran ya mayar da martani a kan kalaman da Trump ya yi dangane da Iran a ziyarar da ya kai birnin Paris.
-
Amurka : Ba Mu Da Hujja Akan Mutuwar Jagoran IS
Jul 14, 2017 15:01Amurka ta sanar da cewa kawo yanzu ba tada wata cikakiyar hujja akan cewa an hallaka jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko kuma Da'esh cewa da Abou Bakr al-Baghdadi.
-
Adadin Musulmi Masu Zuwa Amurka Ya Ragu
Jul 14, 2017 10:42Sakamakon wani bincike ya nuna cewa adadin musulmi masu yin hijira zuwa Amurka ya ragu matuka a cikin watanni biyar da suka gabata.
-
Mutane 27 Ne Suka Mutu Sakamakon Harbe-Harben Bindiga A Sassan Kasar Amurka
Jul 13, 2017 19:21Cibiyar kididdiga kan hare-haren wuce gona da iri a kasar Amurka ta bada labarin cewa: Harbe-harben bindiga a sassa daban daban na kasar Amurka a cikin sa'o'i 24 da suka gabata sun lashe rayukan mutane akalla 27.
-
Amurka : Trump, Ya Tsawaita Lokacin Cirewa Sudan Takunkumi
Jul 12, 2017 05:49Shugaba Donald Trump na Amurka ya tsawaita da watanni uku lokacin tsammanin cirewa kasar Sudan takunkumin tattalin arziki na tsawan shekaru 20 da ya ragargaza tattalin arzikin kasar.
-
Saudiyya : Yarjejeniyar Amurka Da Qatar ''Bata Gamsar Ba"
Jul 12, 2017 05:49Saudiyya da kawayenta Larabawa sun ce yarjejeniyar yaki da ta'addanci da Amurka da Qatar suka cimma ''Bata Gamsar da su ba".
-
Sudan Ta Bayyana Takunkumin Amurka A Kanta Da Cewa Ya Saba Ka'ida
Jul 11, 2017 19:21Gwamnatin Sudan ta bayyana takunkumin da Amurka ta kakaba mata na tsawon shekaru da cewa ya saba wa dukkanin ka'idoji na diflomasiyya da na kasa da kasa.