-
Mutane 16 Suka Mutu Bayan Faduwar Jirgin Yakin Amurka A Misisippi
Jul 11, 2017 06:57Mutane 16 aka tabbatar da mutuwarsu ya zuwa yanzu bayan faduwar jirgin saman daukar kayan yaki mallakin kasar Amurka
-
Sirirya : Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Ta Fara Aiki
Jul 10, 2017 05:51Shirin tsagaida bude wuta da kasashen Amurka da Rasha suka cimma ya fara aiki a sassan kudancin kasar Siriya.
-
Faransa : Macron Zai Kira Taro Kan canjin Yanayi
Jul 08, 2017 18:12Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya sanar a wannan Asabar cewa zai hada wani taro a ranar 12 ga watan Disamba mai zuwa a matsayin na matakin farko kan batun canjin yanayi.
-
China Ta Nuna Adawa Na Daukan Matakin Soja A Kan Kasar Koriya Ta Arewa
Jul 06, 2017 06:29Wakilin China a MDD ya nuna adawa dangane da daukar matakin Soja kan kasar Koriya ta Arewa.
-
Cikar Shekaru 92 Da Rusa Babbar Makabartar Musulmi Ta Baqi'a A Madina
Jul 04, 2017 12:00Daruruwan Musulmi sun gudanar da gangami da jerin gwano a birnin Washington na kasar Amurka domin tunawa da cika shekaru 92 da Wahabiyawa suka rusa babbar makabartar musulmi mai tarihi a cikin addinin muslunci ta Baqi'a da ke birnin Madina mai alfarma.
-
Tarayyar Afrika Ta Bukaci Amurka Ta Dawo Kan Yarjejeniyar Paris Ta Gurbatar Yanayi
Jul 02, 2017 10:36Shugaban komitin tattalin arziki da noma na tarayyar Afrika ya bukaci Amurka ta dawo kan yarjejeniyar yaki da gurbatar yanayi ta shekara ta 2015 wacce aka kulla a birnin Paris na kasar Faransa
-
Shugabannin Kasashen Amurka Da Turkiyya Sun Zanta Kan Rikicin Kasashen Larabawa
Jul 01, 2017 05:42Shugabannin kasashen Amurka da Turkiyya sun zanta ta hanyar wayar tarho kan rikicin da ya kunno kai tsakanin kasashen Larabawan yankin tekun Pasha a kokarin da suke yi na maida kasar Qatar saniyar ware da nufin sulhunta su.
-
Iraki : Ana Daf Da Kawo Karshen IS A Mosul
Jun 30, 2017 09:57Wani babban kwamanda a rundinar sojin Iraki ya ce nan da 'yan kwanaki, kasar za ta sanar da kwace daukacin ikon tsohon birnin Mosul daga hannun kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko (Da'esh).
-
Iran: Amurka Tana Wasa Da Wuta A Kasar Syria
Jun 28, 2017 18:59Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya ce; Halayyar da Amurka ta ke nunawa a kasar Syria da babu tunani a ciki, shi ne wasa da wuta.
-
Rasha Ta Yi Tir Da Barazana Amurka Kan Gwamnatin Siriya
Jun 27, 2017 10:27Fadar Kremlin ta yi Allah wadai da kakkausar murya kan barazana Amurka ga zargin gwamnatin Siriya da shirin kai hari da sinadari mai guba.