-
Amurka Ta Bukaci China Ta Kara Matsin Lambawa Koriya Ta Arewa
Jun 22, 2017 01:57Amurka ta bukaci kasar China data kara matsin lambawa gwamnatin Koriya ta Arewa domin ta dakatar da shirin makamanta masu linzami da kuma na nukiliya.
-
‘Yan Sandan Amurka Ba Su Amince Da Kisan Musulma A Matsayin Ta’addanci Ba
Jun 21, 2017 01:20'Yan sandan Amurka a jahar Virginia sun ki amincewa da kisan da aka yi wa wata budurwa musulma a matsayin aikin ta’addanci.
-
Siriya : Amurka Na Son Mayar Da Hanyar Sadarwar Soja Tsakaninta Da Rasha
Jun 20, 2017 01:11Amurka dake jagorancin kawancen kasa da kasa kan yaki da kungiyar IS a Siriya, ta ce tana son mayar da hanyar sadarwar ta musayar bayanan soji tsakaninta da Rasha a Siriya.
-
An Bukaci Sojojin Qatar Su Fice Daga Bahrain
Jun 18, 2017 10:27Kasar Bahrain ta bukaci sojojin kasar Qatar dake cikin kawacen kasa da kasa dake yaki da kungiyar IS dasu fice daga kasar a cikin sa'o'i 48 masu zuwa.
-
Maida Martanin Kasar Rasha Kan Sabbin Takunkuman Tattalin Arzikin Da Amurka Ta Dorawa Rashan
Jun 17, 2017 02:58Gwamnatin kasar Rasha ta maida martani kan sabbin takunkuman tattalin arziki wanda majalisar dattawan Amurka ta amince da su a ranar laraban da ta gabata.
-
Velayati:Matakin Da Sanatocin Amurka Suka Dauka A Kan Iran Ya Sabawa Yarjejjeniyar Nukiliya
Jun 16, 2017 13:45Shugaban Cibiyar Binciken Dabarun Fayacen Maslahar Tsarin Musulinci na Iran ya ce Matakin da Sanatocin Amurka suka dauka na sake kakabawa Jumhoriyar Musulinci ta Iran ya sabawa Yarjejjeniyar nukiyar da Iran ta cimma tare da kasashe 5 masu kujerar dindin a kwamitin tsaron MDD gami da kasar Jamus
-
Majalisar Dattawan Amurka Ta Amunce Kakabawa Iran Sabon Takunkumi
Jun 16, 2017 00:08Majalisar dattawan kasar Amurka, ta zartas da wani daftarin doka dake da nufin sake kakabawa kasar Iran takunkumi.
-
An Kame Irakawa Bakin Haure 199 A Kasar Amurka
Jun 15, 2017 06:39An Kame Irakawa 199 dake zaune a kasar Amurka ba kan ka'ida ba
-
Gwamnatin Amurka Ta Sake Nanata Zarge Zargen Da Take Wa Jumhuriyar Muslunci Ta Iran
Jun 15, 2017 02:47Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya sake nanata zarge zarge marasa tushe da ya saba yi wa jumhuriyar musulunci ta iran a jiya laraba, a lokacin da yake halatar taro kan kasasfin kudin shekara ta 2018 a majalisar dattawan kasar.
-
Adawar Sanatocin Amurka Dangane Da Sayarwa Saudiya Makamai
Jun 14, 2017 07:29Wani Sanata na Jam'iyar Republicain ya bayyana cewa ya zama wajibi Gwamnatin Amurka ta dakatar da sayarwa Saudiya makamai domin kisan kiyashin da take yiwa Al'ummar kasar Yemen