-
Kungiyar OPEC Ta Ce Amurka Ce Take Dagula Kasuwar Danyen Man Fetur A Duniya
Jun 13, 2017 17:56Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC ta bayyana cewa kasar Amurka ce ta dagula lissafinta na kyautatuwan farashin danjen man fetur a kasuwannin duniya sanadiyyar yawan man da take haka a cikin gida.
-
James Mattis: Rundunar Sojin Amurka Ta Samu Koma Baya
Jun 13, 2017 06:52Sakataren tsaron Amurka James Mattis ya bayyana cewa, rundunar sojin kasar ta samu koma baya idan aka kwatanta irin shirin da take da shi a shekarun baya.
-
Trump Ya Fasa Ziyartar Birtaniya
Jun 12, 2017 05:47Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana wa fira ministar Birtaniya, Theresa May cewa ya dage ziyarar da aka tsara zai kai a kasar.
-
Amurka : Trump Ya Zargi Comey Da Yi Masa Karya
Jun 10, 2017 05:51Shugaba Donald Trump na Amurka ya zargi koraren shugaban hukumar bincike ta FBI, James Comey da yi masa karya.
-
Fashewar Bam A Ofishin Jakadancin Amurka Dake Kasar Ukreine
Jun 08, 2017 11:54Jami'an 'yan sandar kasar Ukreine sun sanar da fashewar Bam a Ofishin Jakadancin Kasar Amurka dake birnin Kiev
-
Kasar Amurka Ta Yi Suka Kan Kasar Saudiyya Saboda Take Hakkokin Bil-Adama
Jun 07, 2017 06:35Jakadiyar kasar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya ta yi kakkausar suka kan kasar Saudiyya saboda take hakkokin bil-Adama.
-
Syria : Kawancen Da Amurka Ke Jagoranta Ya Kashe Fararen Hula 21
Jun 06, 2017 05:48Wani harin sama da kawancen da Amurka ke jagoranta da sunan yaki da ta'addanci a kasar Syria ya kashe fararen hula 21 a yankin Raqqa.
-
Nigeria Ta Nuna Damuwarta Kan Janyewar Amurka Daga Yarjejeniyar Paris
Jun 04, 2017 05:36Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta bayyana cewa za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar Paris ta sauyin yanayi duk kuwa da ficewar da Amurka ta yi daga cikin yarjejeniyar wanda a cewar Nijeriya din hakan abin takaici ne.
-
Dumamar Yanayi : Kamata Ya Yi A Tattauna, Ba Surutu Ba - Putin
Jun 02, 2017 18:21Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya ce ba zai yi jayaya da matakin da takwaransa na Amurka Donald Trump ya dauka ba na yin watsi da yarjejeniyar canjin yanayi ta Paris.
-
Wani Dan Majalisar Dokokin Amurka Ya Yi Kakkausar Suka Kan Alakar Amurka Da Saudiyya
Jun 01, 2017 19:22Wani dan Majalisar Dokokin Amurka ya yi kakkausar suka kan alakar kasarsa da Saudiyya musamman mu'amalar makamai da suka kulla a tsakaninsu.