Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Tarayyar Turai Da China Suna Goyon Bayan Yarjeneiyar Paris Kan Dumamar Yanayi

    Tarayyar Turai Da China Suna Goyon Bayan Yarjeneiyar Paris Kan Dumamar Yanayi

    Jun 01, 2017 06:57

    Kungiyar tarayyar turai tare da China sun bayyana matsayinsu kan ci gaba da goyon bayan yarjejeniyar Paris kan dumamar yanayi, ko da kuwa Amurka ta yi watsi da yarjejeniyar.

  • Amurka Ta Yi Nasarar Gwada Wani Makami Na kakkabo Makami Mai Linzami

    Amurka Ta Yi Nasarar Gwada Wani Makami Na kakkabo Makami Mai Linzami

    May 31, 2017 05:52

    Amurka ta ce ta yi nasarar gwada wani makami na kakkabo makami mai linzami irin wanda Koriya ta Arewa ke son mallaka mai kaiwa daga wannan nahiya zuwa waccen.

  • Bincike: Adadin Musulmi Zai Karu Da Kashi 70% A Amurka A 2060

    Bincike: Adadin Musulmi Zai Karu Da Kashi 70% A Amurka A 2060

    May 30, 2017 12:28

    Sakamakon wani bincike da wata cibiyar kididdiga ta gudanar a kasar Amurka, ya nuna cewa adadin musulmi a kasar ta Amurka zai kai karu da kashi 70 cikin dari a cikin shekara ta 2060.

  • Merkel: Bayan Zaban Trump Da Brexit, Turai Ba Za Ta Sake Dogaro Da Kawayenta Ba

    Merkel: Bayan Zaban Trump Da Brexit, Turai Ba Za Ta Sake Dogaro Da Kawayenta Ba

    May 29, 2017 05:46

    Shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Merkel ta bayyana cewar kasashen Turai ba za su sake dogaro da Amurka da Birtaniyya ba, bayan zaban Trump a matsayin shugaban Amurka da kuma shirin ficewar Birtaniyya daga Tarayyar Turai (Brexit).

  • Ibrahim Ja’afari: Iraki Ba Za Ta Shiga Sahun Masu Kiyayya Da Kasar Iran Ba

    Ibrahim Ja’afari: Iraki Ba Za Ta Shiga Sahun Masu Kiyayya Da Kasar Iran Ba

    May 29, 2017 05:45

    Ministan harkokin wajen kasar Iraki, Dakta Ibrahim Ja’afari yayi watsi da kokarin kasashen Saudiyya da Amurka na hada wata hadaka ta kasashe don nuna kiyayya ga kasar Iran, yana mai cewa kasar Iraki ba za ta taba shiga cikin sahun masu adawa da kasar Iran ba.

  • Sharhi: Sabuwar Alakar Trump Da Saudiyya; Babbar Barazana Ce Ga Zaman Lafiyar Duniya

    Sharhi: Sabuwar Alakar Trump Da Saudiyya; Babbar Barazana Ce Ga Zaman Lafiyar Duniya

    May 27, 2017 05:51

    A jiya Juma'a ce jaridar New York Times ta kasar Amurka ta buga wata makala da ministan harkokin wajen kasar Iran, Muhammad Jawad Zarif ya rubuta mai suna: "Kyawawan Makamai, Ba Za Su Tabbatar Da Zaman Lafiyar Gabas Ta Tsakiya Ba" a matsayin mayar da martani ga yarjejeniyar makamai da aka kulla tsakanin Amurka da Saudiyya a kwanakin baya.

  • Amurka : Kotu Ta Tabbatar Da Yin Watsi Da Dokar Baki Ta Trump

    Amurka : Kotu Ta Tabbatar Da Yin Watsi Da Dokar Baki Ta Trump

    May 26, 2017 08:53

    Kotu a Amurka ta tabbatar da yin watsi da dokar baki ta shugaba Donald Trump, wanda ya kasance kuma babban koma koma baya ga gwamnatin.

  • Kungiyar NATO Za Ta Shiga Kawancen Yaki Da IS

    Kungiyar NATO Za Ta Shiga Kawancen Yaki Da IS

    May 25, 2017 11:16

    Kungiyar tsaro ta NATO ta ce za ta shiga kawancen kasa da kasa na yaki da kungiyar 'yan ta'adda ta IS, aman ba zata shiga yaki ba kai tsaye.

  • Mutum 225 Kawacen Kasa Da Kasa Ya Kashe Cikin Wata Guda A Siriya

    Mutum 225 Kawacen Kasa Da Kasa Ya Kashe Cikin Wata Guda A Siriya

    May 24, 2017 11:09

    Hukumar dake sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama a Siriya, ta ce mutum 225 ne suka rasa rayukansu cikin wata guda a hare-haren sama na kawacen da Amurka ke jagoranta a wannan kasa ta Siriya.

  • Samar Da Kasashe Biyu Shi ne Kawai Mafita- Abbas

    Samar Da Kasashe Biyu Shi ne Kawai Mafita- Abbas

    May 23, 2017 11:19

    Shugaban Palasdinawa Mahmud Abbas ya sake nanata bukatar samar da kasashe biyu a yankin Gabas ta tsakiya wanda hakan ne a cewarsa zai bada damar samar da kasar Palasdinu mai cin gashin kanta.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS