-
Sabon Shugaban Amurka Ya Sha Alwashin Taimakawa Najeriya
Feb 13, 2017 19:17Karon farko tun bayan rantsar da shi shugaban Amurka Donald Trump ya tattauna ta waya tarho da wasu shugabannin Afrika a wannan Litini.
-
Takaddama Tsakanin Amurka Da MDD Kan Nadin Bafalastine Wakilin MDD A Libya
Feb 13, 2017 06:03Takun saka tsakanin Amurka da wani bangare ba wai wani sabon abun ne ba musamen idan ya shafi jayaya tsakanin Isra'ila da Palestinu, aman wannan karo takaddamar ta fito fili bayan da MDD ta sanar da nadin wani tsohon Jami'in Palestinu a matsayin wakilinta a Libya.
-
Sayyid Nasrallah: Ba Ma Cikin Damuwa Don Kuwa Sabon Shugaban Amurka Wawa Ne
Feb 12, 2017 17:14Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya gode wa shugaban kasar Amurka Donald Trump sakamakon yadda ya bayyanar da hakikanin yanayin Amurka wa duniya, yana mai cewa ba sa cikin wata damuwa don kuwa wawa ne ke mulkin Amurkan.
-
Iran: Ba Za Mu Taba Barin Amurka Ta Tsallake Jan Layin Da Muka Gindaya ba A Gabas Ta Tsakiya.
Feb 09, 2017 12:23Shugaban Kwamitin Tsaron Kasa da Siyasar Waje Na Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran Ala'uddin Burujardi ya fada a daren jiya laraba cewa; Kawo ya zuwa yanzu duk wani kokarin Amurka na cutar da Iran ya ci tura.
-
Amurka Ta Kashe Wani Babban Kwamandan Al'Qaida A Syria
Feb 09, 2017 05:50Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da hallaka Abou Hani al-Masri, wani babban kwamandan kungiyar Al'Qaida a wani harin sama data kai a kasar Syria.
-
Daurin Shekaru 30 A Gidan Kaso A Kan Wani Da Ya Kona Masallaci A Florida
Feb 08, 2017 20:22Wata kotu a Amurka ta yanke hukuncin daurin shekaru 30 a gidan kaso a kan wani da yakona masallaci a garin Orlando na jahar Florida.
-
Shugaban CIA Zai Kai Ziyara Turkiyya
Feb 08, 2017 11:13Shugaban hukumar leken asiri ta AMurka CIA, Mike Pompeo zai kai wata ziyara a Turkiya gobe Alhamis.
-
'Yan Al Shabab Sun Kashe Wasu Mutane Da Suke Zargi Da Leken Asiri Wa Amurka
Feb 06, 2017 17:31Kungiyar ta'addancin nan ta Al Shabab ta kasar Somaliya ta fille kan wasu mutane hudu a bainar jama'a da take zargi da gudanar da ayyukan leken asiri don amfanin gwamnatin kasar Somaliyan, kasar Amurka da kuma kasar Kenya.
-
Haaretz: Ganawar Shugaban Mossad Da Jami'an Amurka A Kan Iran Da Syria
Feb 06, 2017 07:59Shugaban kungiyar leken asiri ta Isra'ila Mossad Yusin Kohin ya ziyarci Amurka har sau biyu a cikin kasa da makonni biyu da suka gabata, domin tattauna batutuwa da suka shafi Iran da Syria tare da jami'an gwamnatin Trump.
-
Al'ummar Amurka Suna Ci Gaba Da Zanga -Zangar Nuna Adawa Da Bakar Siyasar Gwamnatin Trump
Feb 05, 2017 06:41Al'ummar Amurka suna ci gaba da gudanar da zanga- zangar nuna adawa da bakar siyasar sabuwar gwamnatin kasar ta kokarin haifar da kiyayya kan al'ummar musulmi.