-
Badakalar Siyasa Tsakanin Masar Da Saudiyyah
Nov 06, 2016 02:35Sakamakon tabarbarewar da alakar diflomasiyya tsakanin Masar da Saudiyya ke fuskanta a cikin lokutan nan, hakan ya sanya Masar sake yin nazari dangane da farfado da alakarta da wasu kasashen da bata dasawa da su domin cike gibin abin ta rasa daga Saudiyyah.
-
Amurka Ta Yarda Cewa Ta Kashe Fararen Hula A Afganistan
Nov 05, 2016 13:40Rundinar sojin Amurka ta yarda cewa harin data kai a Afganistan mai yiwa shi ne ya kashe fararen hula a lardin Kunduz inda fararen hula akalla 30 suka rasa rayukansu.
-
Wasu Jihohin Amurka Zasu Gudanar Da Zaben Raba Gardama Kan Halatta Ganye Wiwi
Nov 05, 2016 09:01Wasu jihohin kasar Amurka 8 zasu gudanar da zaben raba gardama kan halatta shan ganyen wiwi a jihohin a dai dai lokacinda za'a gudanar da zaben shugaban kasa.
-
'Yan Kasar Ghana Da Amurka Ta Kora Sun Koka kan Musguna Musu Da Aka Yi
Nov 04, 2016 02:20'Yan kasar Ghana kimanin 108 da mahukutan a kasar Amurka suka taso keyarsu da dawo da su gida sun koka ainun dangane da abin da irin muzguna musu da kuma mummunar mu'amalar da jami'an tsaron Amurka suka nuna musu yayin dawo da su din.
-
Jagora: Sasantawa Da Amurka Ba Zai Magance Matsalolin Da Ake Fuskanta Ba
Nov 02, 2016 11:50Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar shiryawa da Amurka ba zai taba magance matsalolin da kasar Iran take fuskanta ba, don kuwa Amurkan ba ta yi watsi da kiyayyar da take nunawa al'ummar Iran ba.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Amurkawa Na Aikawa Da Makamai Zuwa Kasar Yemen
Oct 31, 2016 01:57Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da zargin Amurka na cewa tana aikewa 'yan kungiyar Ansarullah da aka fi sani da 'yan Houthi na kasar Yemen makamai, tana mai cewa babu gaskiya cikin wannan ikirarin.
-
Yar Takarar Shugaban Kasa A Jam'iyyar Democrat Na Amurka Ta Aibata Hukumar FBI Kan Binciken Wasikunta
Oct 30, 2016 03:20Yar takarar kujerar shugaban kasa a jam'iyyar Democrate na Amurca Hillary Clinton ta aibata hukumar bincike ko yansandan cika na kasar kan sake dawo da batun wasikunta kwanaki kadan kafin a gudar da zaben shugaban kasa.
-
Amurka Ta Bukaci Warware Sabanin Kasashen Indiya Da Pakistan Ta Hanyar Lumana
Oct 28, 2016 08:16Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ya bukaci ganin kasashen Indiya da Pakistan sun dare kan kujerar tattaunawa da nufin warware sabanin da ke tsakaninsu.
-
Iraki : An Kashe 'Yan Ta'adda 900 A Mosul
Oct 28, 2016 01:39Wani janar na sojin Amurka ya ce an kashe 'yan ta'addan IS kimanin 900 a farmakin da ake ci gaba da kaiwa na kwato yankin Mosul na Iraki.
-
Jami'an Tsaro Sun Kame Wani Mutum Mai Yin Barazana Ga Musulmi A California
Oct 26, 2016 13:15Jami'an 'yan sanda sun kame wani mutum da ke yin barazanar kai hari a kan babbar cibiyar musulmi a yankin California ta kudu gami da masallatansu.