Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Amerika: Donald Trump Ya Zargi Hillary Clinton Da Haddasa Yakin Duniya Na Uku Idan Ta ci Zabe.

    Amerika: Donald Trump Ya Zargi Hillary Clinton Da Haddasa Yakin Duniya Na Uku Idan Ta ci Zabe.

    Oct 26, 2016 02:55

    Dan takadar shugabancin Amurka Donald Trump ya zargi Hillary Clinto Da Shirin Tayar da yakin duniya na uku

  • Bon ki Moon Ya Yi Tir Da Sabbin Fadace-Fdacen Kasar Afirka Ta Tsakiya

    Bon ki Moon Ya Yi Tir Da Sabbin Fadace-Fdacen Kasar Afirka Ta Tsakiya

    Oct 26, 2016 02:51

    Bababn Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya yi tir da Rikicin Kasar Afirka Ta Tsakiya

  • Kyamar Musulmi Ta Karu Da Kashi 89 Cikin Dari A Amurka

    Kyamar Musulmi Ta Karu Da Kashi 89 Cikin Dari A Amurka

    Oct 23, 2016 15:55

    Sakamakon wani bincike da aka gudanar a kasar Amurka ya nuna cewa an samu karuwar ayyukan laifi na kymar musulmi a kasar Amurka da kimanin kashi 89%.

  • 'Yan Takarar Shugabancin Kasar Amurka Sun Tafka Muhawara

    'Yan Takarar Shugabancin Kasar Amurka Sun Tafka Muhawara

    Oct 20, 2016 02:18

    'Yan takarar shugabancin kasar Amurka sun tafka muhawara a tsakaninsu a zagaye na karshe wadda aka kammala kimanin sa'a guda da ta gabata.

  • Matan Amurka sun gudanar da zanga-zangar kin jinin Donald Trump

    Matan Amurka sun gudanar da zanga-zangar kin jinin Donald Trump

    Oct 19, 2016 03:09

    Bayan watsuwar kalaman batsa da Dan takarar shugaban kasa na Amurka Donald Trump ya yi , Matan kasar sun gudanar da zanga-zanga a yankuna da dama domin bayana adawar su da shi.

  • Za'a Sha Wahala A Yakin Kwato Birnin Mosul, Inji Obama

    Za'a Sha Wahala A Yakin Kwato Birnin Mosul, Inji Obama

    Oct 18, 2016 14:21

    Shugaba Barack Obama na Amurka ya bayyana cewa yakin kwato birnin Mosul Na Iraki daga hannun 'yan ta'adda na IS zai yi wahala sosai, duk da yayi amanar cewa za'a murkushe kungiyar.

  • Amurka Da Saudiyya Sun Cimma Matsaya Kan Tseratar Da 'Yan Ta'addan ISIS A Mausul

    Amurka Da Saudiyya Sun Cimma Matsaya Kan Tseratar Da 'Yan Ta'addan ISIS A Mausul

    Oct 13, 2016 02:05

    A daidai lokacin da ake shirin fara kaddamar da hare-haren kwato birnin Mausul na kasar Iraki daga hannun 'yan ta'addan wahabiyya takfiriyya na ISIS, Amurka da Saudiya sun cimma matsaya kan tseratar da mayakan kungiyar daga Mausul zuwa yankunan gabashin kasar Syria.

  • Clinton Da Trump Sun Yi Ta Zagin Juna A Muhawara Ta Biyu Kan Takarar Shugabancin Amurka

    Clinton Da Trump Sun Yi Ta Zagin Juna A Muhawara Ta Biyu Kan Takarar Shugabancin Amurka

    Oct 10, 2016 08:18

    Yan takarar neman shugabancin kasar Amurka na jam'iyyun Democrates da kuma Republican sun yi ta zagin juna a muharawa na biyu da suka gudanar a wata jami'a a kasar ta Amurca a jiya.

  • Martanin Duniya Kan Kisan Kiyashin Da Saudiyya Ta Tafka A Yemen

    Martanin Duniya Kan Kisan Kiyashin Da Saudiyya Ta Tafka A Yemen

    Oct 10, 2016 03:48

    Kasashen duniya na ci gaba da mayar da martini dangae da hare-haren kisan kiyashi da Saudiyya ta kai kan al’ummar birnin Sana’a fadar mulkin kasar Yemen a ranar Asabar da ta gabata, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 150 tare da jikkatar wasu daruruwa na daban.

  • Jamus Ta Nuna Fargaba Kan Mummunan Sabanin Da Ke Tsakanin Rasha Da Amurka

    Jamus Ta Nuna Fargaba Kan Mummunan Sabanin Da Ke Tsakanin Rasha Da Amurka

    Oct 08, 2016 13:52

    Jamus ta nuna damuwa matuka dangane da yadda ake ci gaba da samun karuwar zaman doya da manja tsakanin Amurka da Rasha a cikin 'yan lokutanan, wanda hakan lamari ne mai matukar hadari ga makomar lamurran siyasa a duniya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS