Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Rasha Ta  Sake Jaddada Ci Gaba Da Taimakon Gwamnatin Siriya Wajen Fada Da Ta'addanci

    Rasha Ta Sake Jaddada Ci Gaba Da Taimakon Gwamnatin Siriya Wajen Fada Da Ta'addanci

    Oct 04, 2016 07:46

    Jakadan kasar Rasha na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya Vitaly Churkin ya bayyana niyyar gwamnatin kasarsa na ci gaba da taimakon kasar Siriya wajen fada da 'yan ta'adda yana mai cewa idan da ba don shigowar sojojin Rasha ba da yanzu tutocin kungiyoyin Da'esh da Al-Qa'ida suna kadawa a birnin Damaskus.

  • Iran Ta Ja Kunnen Amurka Dangane Da Kai Hari Kasar Siriya

    Iran Ta Ja Kunnen Amurka Dangane Da Kai Hari Kasar Siriya

    Oct 03, 2016 08:30

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ja kunnen kasar Amurka dangane da shiga yakin kasar Siriya kai tsaye, tana mai cewa yin hakan yana iya zama tamkar 'kisan kai' ga sojojin Amurkan.

  • Harin Sojin Amurka Ya kashe Sojojin Somaliya, Lamarin Da Ya Janyo Zanga-Zanga A kasar

    Harin Sojin Amurka Ya kashe Sojojin Somaliya, Lamarin Da Ya Janyo Zanga-Zanga A kasar

    Sep 29, 2016 14:36

    Rahotanni daga kasar Somaliya sun bayyana cewar a wani hari da sojojin Amurka suka kai kasar ta sama da sunan fada da 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab yayi sanadiyar mutuwar sojojin Somaliyan su 22 da kuma raunana wasu 16, lamarin da ya janyo zanga-zangar kin jinin Amurka a kasar.

  • Rasha Ta Yi Watsi Da Barazanar Amurka, Ta Ce Za Ta  Ci Gaba Da Goyon Bayan Gwamnatin Siriya

    Rasha Ta Yi Watsi Da Barazanar Amurka, Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Gwamnatin Siriya

    Sep 29, 2016 14:35

    Gwamnatin kasar Rasha ta yi alkawarin ci gaba da goyon bayan gwamnatin Siriya da kuma ci gaba da kai hare-haren da take kai wa 'yan ta'adda a kasar tana mai watsi da barazanar da Amurka ta yi mata na dakatar da hadin gwiwan da take yi da Rashan a Siriyan.

  • Majalisar Dattawan Kasar Amurka Ta Maida Martani Mai Karfi Kan Matakin Obama Na Hana Gurfanar Da Saudia

    Majalisar Dattawan Kasar Amurka Ta Maida Martani Mai Karfi Kan Matakin Obama Na Hana Gurfanar Da Saudia

    Sep 28, 2016 14:34

    A yau laraba ce wakilan majalisar dattawan Amurka suka maida martani mai tsanani kan matakin da shugaba Obama ya dauka na hana a gurfanar da gwamnatin kasar saudia kan hare haren 11 ga watan satumban shekara ta 2001 wanda ya halaka Amurkawa kimani 3000.

  • Sheikh Na'im Qasim: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Ba Wajen Magance Rikicin Siriya

    Sheikh Na'im Qasim: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Ba Wajen Magance Rikicin Siriya

    Sep 27, 2016 02:21

    Na'ibin shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sheikh Na'im Qasim ya bayyana cewar gwamnatin Amurka ba da gaske take yi ba a shirin da ake yi na magance rikicin kasar Siriya

  • Hillary Clinton Ta Jaddada Aniyarta Ta Na Goyon Bayan H.K.Isra'ila

    Hillary Clinton Ta Jaddada Aniyarta Ta Na Goyon Bayan H.K.Isra'ila

    Sep 26, 2016 07:24

    Yar takarar shugabancin kasar Amurka a jam'iyyar Democratic Hillary Clinton ta jaddada aniyarta ta kare munanan manufofin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila idan ta yi nasarar dare kan karagar shugabancin Amurka.

  • Amurka : An Cafke Mutumin Da Ya Kai Hari A Washigton

    Amurka : An Cafke Mutumin Da Ya Kai Hari A Washigton

    Sep 25, 2016 02:15

    'Yan sanda a Amurka sun sanar da cafke dan bindigan daya hallaka mutane biyar a wata cibiyar kasuwanci dake arewa maso yamancin birnin Washington.

  • Obama Ya Kaddamar Cibiyar Tarihin Bakar Fatan Amurka

    Obama Ya Kaddamar Cibiyar Tarihin Bakar Fatan Amurka

    Sep 25, 2016 02:15

    Shugaba Barack Obama, ya kaddamar a hukumance bude cibiyar tarihi da al'adu na bakar fatan Amurka a birnin Washington, a a daidai lokacin da cin zarafi da kuma kyammar bakaken fata ke kara kamari a wannan kasa.

  • Dakarun Iran Sun Ja Kunne Da Kuma Fatattakan Jirgin Yakin Leken Asirin Amurka

    Dakarun Iran Sun Ja Kunne Da Kuma Fatattakan Jirgin Yakin Leken Asirin Amurka

    Sep 23, 2016 14:12

    Kwamandan sansanin Khatam al-Anbiyya ta tsaron sararin samaniyyar Iran Birgediya Janar Farzad Esma'ili ya bayyana cewar dakarun kare sararin samaniyyar kasar sun ja kunnen wani jirgin leken asirin Amurka samfurin Lockheed U2 da ya yi kokarin shigo sararin samaniyyar Iran lamarin da ya sa jirgin gudu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS