Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • An Tsaurara Matakan Tsaro A New York Gabannin Taron Babbar Zauren MDD

    An Tsaurara Matakan Tsaro A New York Gabannin Taron Babbar Zauren MDD

    Sep 19, 2016 06:52

    Sakamakon harin ta'addancin da aka birnin New York na Amurka, ma'aikatar tsaron cikin gidan Amurka ta sanar da daukan tsauraran matakan tsaro a duk fadin birnin a daidai lokacin da ake shirin fara gudanar da taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya inda ake sa ran shugabannin kasashe da dama za su halarta.

  • Amurka : An Cafke Mutane Biyar Bayan Tashin Bam A New York

    Amurka : An Cafke Mutane Biyar Bayan Tashin Bam A New York

    Sep 19, 2016 01:20

    Rahotanni daga Amurka na cewa an cafke mutane biyar bayan tashin bam da aka samu a birnin Chelsea a jiya.

  • Rasha: Harin Amurka Yayi Sanadiyyar Mutuwar Sojojin Siriya 62

    Rasha: Harin Amurka Yayi Sanadiyyar Mutuwar Sojojin Siriya 62

    Sep 18, 2016 06:39

    Kasar Rasha ta tabbatar da cewa wasu sojojin kasar Siriya su 62 sun rasa rayukansu sakamakon harin da jiragen yakin kawancen kasashen Yammaci da nufin fada da ta'addanci suka kai musu a kusa da filin jirgin saman soji na Dayr al Zawr da ke kewaye da 'yan kungiyar Daesh.

  • Wasu Mutane Masu Yawa Sun Sami Rauni A Fashewar Wani Abu A Birnin New York

    Wasu Mutane Masu Yawa Sun Sami Rauni A Fashewar Wani Abu A Birnin New York

    Sep 18, 2016 06:38

    Rahotanni daga kasar Amurka sun bayyana cewar alal akalla mutane 29 sun sami raunuka sakamakon fashewar wani abu a gundumar Chelsea da ke Manhattan na birnin New York na Amurkan.

  • Jami'an Sojojin Amurka Sun Yi Kashewa Wa Gwamnatin Kasar Kan Rage Yawan Kudin Da Ake Warewa Tsaron

    Jami'an Sojojin Amurka Sun Yi Kashewa Wa Gwamnatin Kasar Kan Rage Yawan Kudin Da Ake Warewa Tsaron

    Sep 16, 2016 01:57

    Manya manyan janar janar na sojojin Amurka sun yi kashewa wa gawamnatin kasar kan rage yawan kudaden da ake warewa harkokin tsaron kasar

  • Rikicin Siriya: Amurka Da Rasha Sun Amince Da Kara Tsawaita Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    Rikicin Siriya: Amurka Da Rasha Sun Amince Da Kara Tsawaita Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    Sep 15, 2016 01:24

    Ministan harkokin wajen Rasha Sergie Lavrov da takwaransa na Amurka John Kerry sun amince da kara wa'adin yarjejeniyar tsagaita wuta a kasar Siriya da suka cimma a tsakaninsu har zuwa sa'oi 48 masu zuwa da nufin kara samun damar isar da kayayyakin agaji ga mabukata.

  • Gwamnatin Amurka Ta Dage Takunkumin Da Ta Kakaba Kan Kasar Ivory Coast

    Gwamnatin Amurka Ta Dage Takunkumin Da Ta Kakaba Kan Kasar Ivory Coast

    Sep 14, 2016 11:38

    Gwamnatin Amurka ta sanar da dage takunkumin tattalin arziki da ta kakaba kan kasar Ivory Coast.

  • Amurka Na Juyayin Harin 11 ga Watan Satumba

    Amurka Na Juyayin Harin 11 ga Watan Satumba

    Sep 11, 2016 06:16

    Yau Lahadi, Amurkawa na juyayin sheraru 15 da aukuwar harin 11 ga watan Satumba 2001.

  • Amurka ta kara yawan Sojojin ta A kasar Iraki

    Amurka ta kara yawan Sojojin ta A kasar Iraki

    Sep 09, 2016 04:04

    Majiyar tsaron Amurka ta sanar da kara yawan Sojojin ta dake Iraki

  • Amurka ta yi tayin sayarwa Saudiya makamai na $ biliyan 115

    Amurka ta yi tayin sayarwa Saudiya makamai na $ biliyan 115

    Sep 08, 2016 06:22

    Shugaban kasar Amurka ya yi tayin sayarwa masarautar Saudiya makamai na $ bilyan 115

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS