Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • An Kashe Mutane Da Dama A Harbe Harben Da Aka Yi A Amurka A Jiya Jumma'a

    An Kashe Mutane Da Dama A Harbe Harben Da Aka Yi A Amurka A Jiya Jumma'a

    Sep 03, 2016 08:27

    Majiyar muryar jumhuriyar musulunci ta Iran daga Amurka ta bayyana cewa, cibiyar bada rahotannin harbe harbe da bindigogi a kasar ya bada rahoton cewa an kashe ko an raunata akalla mutane 75 sanadiyyar harbi da bandiga a kasar a cikin sa'oi 24 da suka gabata.

  • Venezuela Ta Zargi Amurka Da Shirya Zanga-Zangar Kin Jin Gwamnatin Kasar

    Venezuela Ta Zargi Amurka Da Shirya Zanga-Zangar Kin Jin Gwamnatin Kasar

    Sep 03, 2016 01:02

    Ministar harkokin wajen kasar Venezuela Delcy Rodríguez ta zargin gwamnatin Amurka da cewa ita ce ta shirya da kuma tsara zanga-zangar baya-bayan nan da masu adawa da gwamnatin kasar suka yi a birnin Caracas, babban birnin kasar Venezuelan.

  • Hukumar Tsaron Amurka Ta Tabbatar Da Kaiwa Kakakin (IS) Hari

    Hukumar Tsaron Amurka Ta Tabbatar Da Kaiwa Kakakin (IS) Hari

    Sep 01, 2016 03:13

    Hukumar tsaron Amurka ta gaskata cewa, kawacen kasa da kasa dake yaki da kungiyar 'yan ta'adda ta ISIS karkashin jagorancin kasar ya kaiwa kakakin kungiyar ta IS Abu Mohammed al-Adnani hari wanda ya hallaka shi a farkon wannan mako.

  • Zanga Zagar Dubban Amurkawa A Washington Tare Da Bukatar Yiwa Dokar Mallakar Makami A Kasar Koskorima

    Zanga Zagar Dubban Amurkawa A Washington Tare Da Bukatar Yiwa Dokar Mallakar Makami A Kasar Koskorima

    Aug 28, 2016 11:40

    Duban amurkawa sun fito zanga zanga a birnin Washington na kasar Amurka inda suke bukatar majalisar dokokin kasar ta gabatar da sauye sauye a dokar mallakar makami a kasar.

  • An Rufe Asusun Ajiya Na Wasu Musulmi A Wasu Bankunan Amurka

    An Rufe Asusun Ajiya Na Wasu Musulmi A Wasu Bankunan Amurka

    Aug 28, 2016 07:48

    Babbar cibiyar musulmin kasar Amurka ta sanar da cewa, wasu daga cikin bankunan kasar Amurka sun rufe a susun ajiya na wasu daga cikin musulmin kasar da ske yin ajiya a wadannan bankuna.

  • An Zargi Amurka Da Kokarin Haddasa Yakin Bangaranci A Gabas Ta Tsakiya.

    An Zargi Amurka Da Kokarin Haddasa Yakin Bangaranci A Gabas Ta Tsakiya.

    Aug 25, 2016 07:41

    Wani Masanin Siyasa A Kasar Masar Ya Zargi Amurka Da Kokarin Haddasa Rikicin Bangaranci A Gabas tsa tsakiya

  • Shamkhani: Hadin Gwiwan Iran, Rasha da Siriya Ya Hana Amurka Cimma Manufarta A Siriya

    Shamkhani: Hadin Gwiwan Iran, Rasha da Siriya Ya Hana Amurka Cimma Manufarta A Siriya

    Aug 24, 2016 00:44

    Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Shamkhani ya bayyana cewar hadin gwiwa da aiki tare dake gudana tsakanin kasashen Iran, Rasha da Siriya ya dakile kokarin Amurka na tabbatar da ikonta a kasar Siriya da kuma juya rikicin kasar Siriyan yadda ta ke so.

  • Kerry, Ya Bukaci Aikewa Da Dakarun MDD A Sudan Ta Kudu

    Kerry, Ya Bukaci Aikewa Da Dakarun MDD A Sudan Ta Kudu

    Aug 22, 2016 10:38

    Sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry, ya jaddada bukatar aikewa da tawagar kiyaye zamen lafiya ta MDD wace zata kunshi dakarun Afrika a birnin Juba na Sudan ta Kudu inda gwabza kazamin fada a watan Yuli da ya gabata.

  • Amurka : Ci gaba Da Yin Suka Akan Halin Muguntar Jami'an Tsaro

    Amurka : Ci gaba Da Yin Suka Akan Halin Muguntar Jami'an Tsaro

    Aug 22, 2016 07:20

    An gudanar da zanga-zang a birnin Newyork na Amurka domin nuna kin amincewa da halin muguntar 'yan sandan kasar.

  • Kasar Rasha Ta Musanta Ikirarin Amurka Na Cewa Ta Karya Dokar Majalisar Dinkin Duniya

    Kasar Rasha Ta Musanta Ikirarin Amurka Na Cewa Ta Karya Dokar Majalisar Dinkin Duniya

    Aug 18, 2016 01:05

    Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta mayar da martani ga ikirarin kasar Amurka na cewa ta karya kudurin kwamitin tsaron MDD ta hanyar amfani da da filin jirgin saman kasar Iran wajen kai hari kan 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) a kasar Siriya tana mai kiran Amurkan da ta sake duba kudurin kwamitin tsaron.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS