-
Fursunoni 61 Suka Rage A Gwantanamo
Aug 16, 2016 06:40Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da cewa fursunoni 61 suka rage a Gwantanamo, bayan data mika wasu 15 ga hadadiyyar daular Larabawa.
-
An Kame Mutumin Da Ake Zargi Da Kashe Limamin Masallacin New York A Amurka
Aug 15, 2016 08:56Jmai'an 'yan sanda a birnin New York na kasar Amurka sun sanar da cewa, sun kame mutumin da ake zargin cewa shi ne ya yi wa limamin masallacin New York kisan gilla.
-
An bindige wani Dan sandar Amurka a jihar Georgia
Aug 15, 2016 02:01Wani Dan bindiga ya hallaka wani Dan Sandar Amurka a jihar Georgia
-
Musulman Kasar Amurka Sun Zargi Donal Trumps Da Nuna Kin Musulmi Bayan Kisan Wani Limami A New York
Aug 14, 2016 07:26Musulman Amurka suna zargin Trumps Ta samar da kiyayya ga addinin musulunci a Amurka.
-
Karuwar Rashin Amincewa Da Donald Trump Tsakanin 'Yan Jam'iyyar Republican Ta Amurka
Aug 10, 2016 01:16Rahotanni daga Amurka suna nuni da ci gaba da karuwar masu adawa da dan takaran jam'iyyar Republican a zaben shugaban kasar Amurka da za a gudanar a wannan shekara ta 2016 Donald Trump a tsakanin 'yan jam'iyyar Republican din sakamakon mahanga da kuma irin maganganunsa.
-
Amurka Ta Jaddada Cewa Ba Hannun Ta A Yunkurin Juyin Mulkin Turkiyya
Aug 06, 2016 13:19Amurka ta kara jaddada cewa ba ta da hannu a yunkurin juyin mulkin da baiyi nasara ba a Turkiyya.
-
Dariruwan Kananan Yara sun Mutu a Siriya sanadiyar Ta'addancin Saudiya
Aug 03, 2016 00:56wakilin Siriya A MDD ya ce ta'addancin Saudiya yayi sanadiyar mutuwar kananan yara da dama a Siriya
-
Ayat. Khamenei: Yarjejeniyar Nukiliya Ya Tabbatar Da Cewa Amurka Ba Abar Yarda Ba Ce
Aug 01, 2016 06:03Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yarjejeniyar nukiliya da Iran ta cimma da manyan kasashen duniya ya tabbatar da cewar babu amfani wata tattaunawa da Amurka da kuma cewa ita ba abar yarda ba ce.
-
Harbi Kan Mai Uwa Da Wabi A Amurka Ya Dauki Rayuka
Jul 31, 2016 07:49Wasu Mutane Sun mutu da kuma Jikkata A Harin Kan Mai Uwa Da Wabi A Garin Sten da ke jahar Texas Na Amurka
-
Shugabar Jam'iyyar Democrat Ta Amurka Ta Yi Murabus
Jul 25, 2016 01:23A Amurka, yayin da jam’iyyar demucrat za ta yi babban taron ta a yau Litinin domin tabbatar da tsohuwar sakatariyar harkokin wajen kasar Hillary Clinton a matsayin ‘yar takarar shugabancin kasa a zabe mai zuwa, shugabar jam’iyyar Democrat ta kasar Debbie Wasserman Schultz tayi murabus.