-
Kisan Mutane Akalla 4 A jihar Texas Na Kasar Amurka
Jul 24, 2016 09:43An kashe Mutane 4 Sanadiyyar Harbi Da Bindiga A Jihar Texas Ta Kasar Amurka
-
Zanga-zangar Musulmi a Amurka
Jul 24, 2016 06:51Dariruwan musulmi ne suka gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna adawarsu da masu gyamar musulmi da kuma aiyukan kungiyar ISIS a birnin Watsinton na kasar Amurka.
-
Obama: Tsangwamar Musulmi Saboda Addininsu Ya Saba Wa Kai'da Da Doka Ta Amurka
Jul 22, 2016 11:25Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana tsangwamar da wasu suke yi wa musulmi masu yin gudun hijira zuwa Amurka da cewa hakan ya saba wa dukkanin dokokin na kasar.
-
An Koma Yakar IS Tun Daga Turkiyya
Jul 17, 2016 13:25Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar a wannan Lahadi cewa, kawacen yaki da kungiyar 'yan ta'ada na IS ya koma bakin aikinsa tun daga Turkiyya bayan dakatarwa saboda yunkurin juyin mulkin ba baiwi nasara ba.
-
An Sake Kashe 'Yan Sanda A Amurka
Jul 17, 2016 12:46Rahotanni daga Amurka na cewa an harbe har lahira wasu 'yan sanda uku a Baton Rouge dake Louisiana, inda kwanan baya aka kashe wani matashi bakar fata.
-
Amurka ta gargadi 'yan kasar ta da su guji yin bulaguro zuwa kasar Turkiya
Jul 17, 2016 01:45Bayan yunkurin juyin milkin da bai ci nasara ba a Turkiya, Kasar Amurka ta bukaci 'yan kasar ta da su guji kai ziyara kasar a kasar ta Turkiya
-
Ra'yi:Wariyar Launin Fata Matsala Ce Da Take Kunno Kai A Kasar Amurka
Jul 14, 2016 10:56Matsalar wariyar launin fata ta zama babban barazana ga zaman lafiya a kasar Amurka
-
Dan bn Ladan ya yi barazanar dauka fansa na kisan ma'aifinsa
Jul 11, 2016 01:19Dan bn ladan tsohon Shugaban Kungiyar Alka'ida ya yiwa Amurka barazanar cewa zai dauki bansar jinin Ma'aifinsa.
-
Amurka : Dan Sanda Minnesota Yayi Watsi Da Zargin Nuna Wariyar Launin Fata
Jul 10, 2016 01:17Dan sanda da ya kashe direban baki a yankin Minnesota na Amurka ya yi watsi da zargin cewa ya aikata hakan ne sabo da nuna Wariyar Launin Fata kamar yadda lauyensa ya shaidawa jaridar New York Times.
-
Amurka: Kin Amincewa Da Muzgunawa Bakaken Fata
Jul 08, 2016 14:27Wata Sabuwar Zanga-zangar Allah Wadai da Kisan Bakaken Fata