Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Zanga-zangar Nuna Takaicin kashe Bakake A Amurka

    Zanga-zangar Nuna Takaicin kashe Bakake A Amurka

    Jul 08, 2016 00:46

    Daruruwan mutane ne suka yi maci zuwa dandalin TIME SQUARE dake birnin New York domin gudanar da zanga-zangar nuna kyamar su akan kashe wasu Amurkawa bakake biyu da suak hada da Philando Castile wanda aka kashe a Minesota da kuma wanda aka yi wa Alton Sterling a Baton Rauge dake Louisiana.

  • Human Rights Watch: Dole Ne A Yi Bincike Kan Kisan Bakar Fata A Amurka

    Human Rights Watch: Dole Ne A Yi Bincike Kan Kisan Bakar Fata A Amurka

    Jul 07, 2016 13:04

    Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Human Rights Watch ta ce dole ne gwamnatin Amurka ta gudanar da sahihin bincike kan kisan bakar fata da jami'an 'yan sanda na kasar suka yi a cikin kwanaki biyun nan, tare da hukunta wadanda 'yan sanda ba tare da wani bata lokaci ba.

  • Wasu 'Yan Bindiga Sun Harbi Wani Likita Musulmi A Jahar Texas Ta Amurka

    Wasu 'Yan Bindiga Sun Harbi Wani Likita Musulmi A Jahar Texas Ta Amurka

    Jul 05, 2016 00:06

    Wasu 'yan bindiga sun harbi wani likita musulmi mai suna Tajammul Arsalan a cikin jahar Texas ta kasar Amurka a lokacin da yake kan hanyarsa ta isa masallaci domin yin sallar asubahi.

  • Harin bindiga yayi sanadiyar mutuwa da jikkata Mutane da dama A Amurka

    Harin bindiga yayi sanadiyar mutuwa da jikkata Mutane da dama A Amurka

    Jul 01, 2016 13:44

    A cikin sa'o'i 48 an kai harin bindiga har so 150 a kasar Amurka

  • Magajin Garin Birnin Chicago na Amurka Ya Gayyaci Taron Buda Baki

    Magajin Garin Birnin Chicago na Amurka Ya Gayyaci Taron Buda Baki

    Jun 29, 2016 13:22

    Magajin garin birnin Chicago na kasar Amurka ya gayyaci taron buda baki wanda ya hada musulmi da ma wadanda ba musulmi ba.

  • Amurka Na Son Kasashen Duniya Da Su Yanke Huldar Diplomasiyya da Korea Ta Arewa.

    Amurka Na Son Kasashen Duniya Da Su Yanke Huldar Diplomasiyya da Korea Ta Arewa.

    Jun 25, 2016 02:52

    Ma'aikatar harkokin Wajen Amurka ta bukacin ganin an maida Korea Ta Arewa Saniyar Ware

  • Amurka Ta Soki Lamirin Kawayenta Na Bahrain Kan Cin Zarafin Sheikh Isa Kasim

    Amurka Ta Soki Lamirin Kawayenta Na Bahrain Kan Cin Zarafin Sheikh Isa Kasim

    Jun 23, 2016 02:20

    Wani rahoton da ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta harhada kan cin zarafin bil adama Bahrain wanda kamfanin dillancin labaran Reuters ya samu kwafinsa, ya yi nuni da cewa mahukuntan kasar sun yi watsi da duk wani shiri na sasantawa da kuma yin sulhu da galibin al'ummar kasar masu adawa da salon mulkinsu.

  • An Ci Zarafin Wani Malamin Kirista A Amurka Saboda Ya Taya Musulmi Murnar Azumi

    An Ci Zarafin Wani Malamin Kirista A Amurka Saboda Ya Taya Musulmi Murnar Azumi

    Jun 21, 2016 13:52

    Wasu masu tsananin adawa da addinin muslunci sun zarafin wani malamin addinin kirista a kasar Amurka, saboda ya taya musulmi murnar azumin watan ramadan.

  • Wasu Masu Dauke Da Makamai Sun Kashe Mutane 5 A Birnin Chicago Na Amurka

    Wasu Masu Dauke Da Makamai Sun Kashe Mutane 5 A Birnin Chicago Na Amurka

    Jun 19, 2016 00:56

    Akalla mutane 5 ne aka tabbatar da mutuwarsu a jiya a harbe-harben da aka yi a tsakanin wasu masu dauke da makamai a birnin Chicago na kasar Amurka.

  • Rasha Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Na Kaddamar Da Hari Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Shugaba Assad

    Rasha Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Na Kaddamar Da Hari Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Shugaba Assad

    Jun 17, 2016 05:52

    Kasar Rasha ta yi watsi da kiran da wasu jami'an ma'aikatar wajen Amurka na kaddamar da hari kan gwamnatin Siriya da nufin kifar da gwamnatin shugaban kasar Bashar al-Asad tana mai cewa babu abin da hakan zai haifar in ban da sanya yankin gaba daya cikin halin rashin tabbas.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS