-
Mutane 69 Aka Kashe Wasu 113 Suka Ji Rauni A Amurka A Cikin Wannan Watan
Jun 15, 2016 06:42Basa wata kididdiga na wata cibiyar watsa labarai a kasar Amurka, a cikin watan Yulin da muke ciki kadai an kashe mutane 69 sannan wasu 113 kuma sun ji raunuka.
-
Trump Ya Tsananta Maganganu Masu Zafi Kan Musulmi Bayan Harin Florida
Jun 14, 2016 06:38Trump ya zafafa kiransa na hama musulmi shiga Amurka idan an zabe shi a matsayin shugaban Amurka.
-
FBI: Mutumin Da Ya Kai Harin Orlando Ya Dauki Tsattsauran Ra'ayi Ne Ta Internet
Jun 13, 2016 13:16Hukumar tsaro mai yaki da manyan laifuka ta cikin gida akasar Amurka FBI ta sanar da cewa, mutumin da ya kai harin birnin Orlando ya dauki tsatsauran ra'ayi ne ta hanyar yanar gizo.
-
Amurka : Dan Bindiga Ya Hallaka Mutane 50 A Orlando
Jun 12, 2016 10:33Rahotanni daga Amurka na cewa mutane 50 ne suka hallaka a yayin da wwani dan bindiga ya bude wuta kan jama'a a wata mashaya da masu auren jinsi daya ke taruwa a birnin Florida na Orlando.
-
An Gudanar Da Jana'izar Marigayi Muhammad Ali A Amurka
Jun 10, 2016 13:42Dubun dubatan mutane ne suka halarci jana'izar da aka yi wa zakaran zakarun damben duniyan nan marigayi Muhammad Ali wanda aka gudanar a garin haihuwar na Louisville na jihar Kentucky, da ke Amurka.
-
A Yau ne za a kamala Jana'izar Muhamad Ali
Jun 10, 2016 00:25A yau ne Za a kamala Jana'izar Shahararen Dan Danban nan musulmi Dan Kasar Amurka Muhamad Ali.
-
'Yar takarar shugabancin Kasar Amurka ta Hillary Clinton Ta soki Donald Trump
Jun 09, 2016 02:19Hillary Clinto ta bayyana Donald Trump da cewa mayaudari ne.
-
Obama Ya Taya Clinton Murna
Jun 08, 2016 06:46Shugaba Barak Obama na Amurka ya taya uwal gida Hillary Cliton murna saboda kasancewa 'yar takarar fidda gwani ta jam'iyyar Demokuradiya.
-
Hillary Clinton Ta Zama 'Yar Takarar Jam'iyyar Democrats A Zaben Shugaban Amurka
Jun 08, 2016 01:09Rahotanni daga Amurka sun bayyana cewar tsohuwar sakatariyar harkokin wajen kasar Hillary Clinton ta zama 'yar kakarar Jam'iyyar Democrats a zaben shugaban Amurkan da za a gudanar bayan ta samu adadin kuri'un da ake nema ta lashe zaben fidda gwanin dan takarar shugabancin Amurka a karkashin jam'iyyar Democrat din.
-
A Juma'a Mai Zuwa Ne Za'a Yi Jana'izar Marigayi Muhammad Ali
Jun 06, 2016 13:27Iyalan shahararren dan damben nan Muhammad Ali wanda ra rasu a Juma'ar da ta gabata sun sanar da cewa a ranar Juma'a mai zuwa ne za a gudanar da jana'izarsa da kuma bisne shi a garinsu na haihuwa wato Louisville, da ke jihar Kentucky a Amurka.