-
An kashe wani Dan jarida na Amurka a Afganistan
Jun 06, 2016 01:06Wata Radion Gwamnatin Amurka ta sanar da kisan Dan kasar marubicin jarida tare da mai yi masa tarjama a kudancin Afganistan.
-
Kungiyar ISESCO Ta Mika Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Muhammad Ali
Jun 05, 2016 06:44Hukumar kula da ayyukan ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ISESCO ta isar da sakon ta'aziyyar rasuwar zakaran wasan dambe na duniya marigayi Muhammad Ali.
-
Obama ya Ziyarci Hiroshima
May 27, 2016 13:43Shugaban Amurka Barack Obama ya ziyarci birnin Hiroshima na kasar Japan, wanda Amurka ta kai wa hari da makamin nukiliya a lokacin yakin duniya na biyu.
-
An Samu Tashin Farashin Mai A Kasuwar Mai Ta Duniya
May 27, 2016 00:41Rahotanni sun bayyana cewar a karon farko a shekarar 2016 an sami tashin farashin man fetur zuwa dalla 50 kan kowace gangar danyen man hakan kuwa ya biyo bayan yawaitar bukatarsa ne a kasashen duniya.
-
Jagora: Rashin Mika Kai Ga Bukatun Amurka, Shi Ne Dalilin Kiyayyarta Ga Iran
May 23, 2016 12:54Jagoran juyin juya halin Musulunci kuma babban kwamandan dakarun kasar Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kin amincewar da mulkin mallakar Amurka da Iran ta yi shi ne babban dalilin kiyayyar da Amurkan take nuna wa Iran yana mai cewa a halin yanzu Iran ta kai matsayin da babu yadda ma'abota girman kan za su iya da ita.
-
Lauyoyin Iyalan Da Suka Rasa Rayukansu A Harin 11/Sept. Sun Zargi Saudiyya Da Kokarin Rufe Gaskiya
May 21, 2016 00:42Lauyoyin da suke wakiltar sama da iyalai 2000 da suka rasa danginsu a harin ta'addancin 11 ga watan Satumba, 2001 sun zargin gwamnatin Saudiyya da kokarin rufe gaskiyar hakikanin abin da ya faru.
-
Amurka Ta Kafa Wa Pakistan Sharudda Kafin Ba Ta Taimakon Kudade
May 21, 2016 00:41'Yan majalisar wakilan Amurka sun sanar da wasu sabbin sharuddan da wajibi ne gwamnatin Pakistan ta cika su kafin su amince gwamnatin Amurka ta ba ta kudaden taimakon da ta sa ba ba ta.
-
Kasar Amurka Ta Goyi Bayan Ci Gaba Da Kasancewar Iraki A Matsayin Kasa Daya Dunkulalliya
May 19, 2016 23:40Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ya bayyana cewa: Gwamnatin Amurka tana goyon bayan ci gaba da kasancewar Iraki a matsayin kasa daya dunkulalliya, don haka ba ta amince da duk wani shirin ballewar wani yanki daga cikin kasar ta Iraki ba.
-
Ayat. Kermani: Amurka Ita Ce Kan Gaba Wajen Karya Dokokin Kasa Da Kasa
May 13, 2016 13:00Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani, daya daga cikin na'iban limamin juma'ar Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ya kirayi kasashen duniya da su yi taka tsantsan da Amurka don kuwa ita ce kan gaba wajen karya dokokin kasa da kasa.
-
Mataimakin Kwamandan Dakarun IRGC Na Iran Ya Ja Kunnen Sojojin Kasar Amurka
May 05, 2016 01:00Na'ibin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) Birgediya Janar Husain Salami ya bayyana cewar Iran ba za ta taba barin jiragen da suke barazana ga tsaronta su wuce ta mashigar ruwar Hurmoz ba, yana mai cewa dakarun na su ba za su taba bari wata kasa ta tsoma baki cikin lamurran da suka shafi tsaron kasar Iran ba.