Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Hukumar CIA Ta Ki Amincewa Da Bayyana Rawar Saudiyya Cikin Harin 11 Ga Watan Satumba

    Hukumar CIA Ta Ki Amincewa Da Bayyana Rawar Saudiyya Cikin Harin 11 Ga Watan Satumba

    May 03, 2016 01:10

    A wani abu da ke cike da alamun tambaya, babban daraktan hukumar leken asirin Amurka (CIA), John Brennan ya bayyana rashin amincewarsa da fitar da bayanan sirrin da suke da alaka da rawar da kasar Saudiyya ta taka cikin harin 11 ga watan Satumba da aka kai wa Amurkan a shekara ta 2001.

  • Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Fitar Da Jerin Sunayen Da Zata Kashe

    Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Fitar Da Jerin Sunayen Da Zata Kashe

    May 03, 2016 01:07

    Wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish da suke kula da harkar sadarwar kungiyar ta hanyar na'ura mai kwakwalwa sun fitar da wasu jerin sunayen da kungiyar ta Da'ish zata kashe ciki har da sojojin Amurka.

  • Amurka Za Ta Aika Karin Kwararun Sojoji Zuwa Syria

    Amurka Za Ta Aika Karin Kwararun Sojoji Zuwa Syria

    Apr 24, 2016 23:25

    Nan gaba, a wannan Litinin ce ake sa ran shugaban Amurka Barack Obama, zai sanar da tura wasu karin kwararun sojojin kasar sa 250 a Syria.

  • Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Girgizar Kasar Equador Sun Haura 600

    Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Girgizar Kasar Equador Sun Haura 600

    Apr 22, 2016 23:21

    Hukumar Kula da Hatsarurruka a kasar Equador ta sanar da cewa; Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon girgizar kasa a yankin arewa maso yammacin kasar sun haura mutane 600 tare da jikkatan wasu dubunnai.

  • Shugaban Amurka Ya Nuna Rashin Amincewarsa Da Shirin Tuhumar Saudiyya Kan Harin 11/9

    Shugaban Amurka Ya Nuna Rashin Amincewarsa Da Shirin Tuhumar Saudiyya Kan Harin 11/9

    Apr 19, 2016 00:37

    Shugaban kasar Amurka ya bayyana rashin amincewarsa da shirin Majalisar Dokokin Kasar na gudanar da bincike dangane da hannun Saudiyya a harin ta'addancin ranar 11 ga watan Satumban shekara ta 2001 da aka kai kan cibiyar kasuwancin kasar Amurka.

  • New York Times: Wasu Bayanan Sirri Na Danganta Saudiyya Da Harin 9/11

    New York Times: Wasu Bayanan Sirri Na Danganta Saudiyya Da Harin 9/11

    Apr 17, 2016 00:36

    Jaridar New York Times ta kasar Amurka ta buga wani rahoto da ke cewa, ana kai ruwa rana tsakanin Amurka da Saudiyya kan batun wasu bayanan sirri da suka bayyana, da ke danganta Saudiyya da harin ta'addancin da aka kai a ranar 11 ga satumban 2001 a kasar Amurka.

  • Wata Daliba Musulma A Amurka Ta Bayyana Yadda Take Fuskantar Tsangwama

    Wata Daliba Musulma A Amurka Ta Bayyana Yadda Take Fuskantar Tsangwama

    Apr 15, 2016 11:51

    Wata daliba musulma a makarantar Hill da ke jahar Peselvania a Amurka ta bayyana yadda take fuskantar matsalar kyama daga wasu Amurkawa.

  • Ministan Tsaron Iran Ya Kirayi Gwamnatin Amurka Da Ta Daina Goyon Bayan Ayyukan Ta'addanci

    Ministan Tsaron Iran Ya Kirayi Gwamnatin Amurka Da Ta Daina Goyon Bayan Ayyukan Ta'addanci

    Apr 09, 2016 23:24

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da zargin sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry na cewa tana barazana ga tsaron yankin Gabas ta tsakiya tana mai cewa wajibi ne Amurka ta daina goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'adda sannan kuma ta fice daga yanki matukar dai tana son taimakon tsaron yankin ne.

  • Amurka Ta Yi Gargadi Akan Yiwuwar Kai Hari A Turkiyya

    Amurka Ta Yi Gargadi Akan Yiwuwar Kai Hari A Turkiyya

    Apr 09, 2016 11:11

    Ofishin Jakadancin Amurka a Turkiyya ya yi gargadi akan yiwuwar kai hare-hare ta'adanci a biranen Satambul da Antaliya.

  • Dakarun Iran Sun Yi Watsi Da Tayin John Kerry Na Tattaunawa Kan Makamai Masu Linzami Na Iran

    Dakarun Iran Sun Yi Watsi Da Tayin John Kerry Na Tattaunawa Kan Makamai Masu Linzami Na Iran

    Apr 08, 2016 12:12

    Mukaddashin babban hafsan hafsoshin sojojin Iran Birgediya Janar Massoud Jazayeri yayi watsi da bukatar sakataren harkokin wajen kasar Amurka John Kerry na tattaunawa da Iran kan shirin makamanta masu linzami yana mai kiran ma'aikatar harkokin wajen na Iran da su mayar da masa da martani mai karfin gaske.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS