-
Gwamnatin Myanmar Ta Amince A Warware Matsalar Musulmin Kasar Ta Hanyar Diflomasiyya
Jan 08, 2017 15:46Sakamakon matsin lamba da sha kakkausar ska gwamnatin Myanmar ta amince a warware matsalar musulmin kasar ta hanyar diflomasiyya.
-
Kungiyar OIC Za Ta Gudanar Da Zama Kan Halin Da Musulmin Mayanmar Ke Ciki
Jan 04, 2017 17:50Ministocin harkkin waje na kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zaman gaggawa kan halin kunci da musulmin Rohingya suke ciki a kasar Myanmar.
-
Musulmin Mayanmar Na Fuskantar Wani Sabon Zalunci Ta Hanyar Kakaba Musu Haraji
Jan 02, 2017 13:54Magajin garin birnin Samuna na kasar Myanmar ya kakaba wa musulmi biyan harajin dole a birnin.
-
Gwmnatin Myanmar Na Shirin Raba Musulmi Da Yankunansu
Dec 27, 2016 17:36Gwamnatin kasar Myanmar na shirin raba wasu musulmi da yankunansu, tare da zaunar da wasu 'yan addinin Buda a cikin yankunan nasu a garin Mangdo da cikin lardin Rakhin.
-
Magajin Garin Jakarta Na Fuskatar Zanga-Zanga Saboda Danganta Kalamansa Da Batunci Ga Kur'ani
Nov 04, 2016 17:48Gwamnan birnin Jakarta na kasar Indonesia na fuskantar gagarumar zanga-zanga daga dubban musulmi mazauna birnin, sakamakon wasu kalaman batunci kan kur'an mai tsarki da ake cewa magajin garin birnin ya yi.
-
Gwamnatin Thailand Ta Sanar Da Mutuwar Sarkin Kasar Da Ya Shafe Shekaru 70 A Mulki
Oct 13, 2016 17:41Fadar mulkin kasar Thailand ta sanar da cewa sarkin kasar, Bhumibol Adulyadej, wanda shi ne sarkin da ya fi kowanne dadewa a kan karagar sarauta a duniya, ya mutu a wani asibitin da yake kwance yana da shekaru 88 a duniya.
-
Al'ummar Yankin Kashmir na ci gaba da zama a gidajensu bayan gushewar kwanaki da kakaba musu takunkumi da Indiya ta yi.
Jul 24, 2016 19:13Takunkumin Kwana Da Kwanaki A Yankin Kashmir Na Kasar Indiya
-
Halin Ko ta kwana Bayan Kashe Wani Fitaccen Dan ta'adda A Indonesiya.
Jul 20, 2016 19:08Jami'an tsaron kasar Indonesia, suna shiga cikin halin ko ta kwana, bayan kashe wani dan ta'adda da aka dade ana nema.
-
Mabiya Addinin Buda Na Keta Alfarmar Wurare Masu Tsarki Na Musulmi A Myanmar
Jun 27, 2016 04:25Masu tsattsauran ra'ayi na mabiya addinin Buda a kasar Myanmar suna ci gaba da cin zarafin musulmi da keta alfamar masallatai da wuraren ibada na mabiya addinin muslunci.
-
Amnesty Int. Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Rusa Masallacin Musulmi A Myanmar
Jun 25, 2016 15:11Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka dangane da farmakin da wasu 'yan addinin Buda suka kai kan wani masallacin musulmi a kasar Myanmar tare da kone shi.